album cover
A Sha Ruwa
2.388
Afro-Beat
A Sha Ruwa κυκλοφόρησε στις 11 Ιουνίου 2018 από White House ως μέρος του άλμπουμ Ganga Sa Waka
album cover
ΆλμπουμGanga Sa Waka
Ημερομηνία κυκλοφορίας11 Ιουνίου 2018
ΕτικέταWhite House
Μελωδικότητα
Ακουστικότητα
Βαλάνς
Χορευτικότητα
Ενέργεια
BPM139

Συντελεστές

Στίχοι

A sha ruwa ba ruwan giya ba ruwa na kwalba
A sha ruwa ba ruwan giya ba ruwa na kwalba
Kowa yayi tangadi da gangan ni ba ruwana
A Zango na bugo kidan mata
Isah na Gombe zo kaduka ganga ta
Allah kaban sa'a ma akan matan
Maza kuma ko a kasuwa mufafata
Ataka rawa a girgiza mata ai ta rangwada
Babu fada bare a sasanta
Maza ke zanzaro
Mata a warwaro
Ayye ayyero kidana sai mai taro
Na ce, "Asha ruwa ruwan soyayya da kauna"
Idan akayo ruwan dala zan sa a aljihu na
Mace mai leshi ta fi mai atamfa
Kun ga wanzami ke gujewa jarfa
Shi kau me san inuwa ake wa rumfa
Mai gudun mutuwa shi take wutar fa
In kana son waka kaban dala rafa
Rawa in tattaro bigalo in tuntsuro
Sabon salo na kirkiro mata ku yi gogolo
Asha ruwa ba ruwan giya ba ruwana kwalba
Kowa yayi gyangyadi burin gaya banni baya
Ayya kai
In an hade a filin taro
Mata suke rawa
Maza sauraro
Kai!
Matan bikinga na ban tsoro
Sun dau wankan ashobe wasu sun
Gwaggwaro
Sun ci ado da kwalliya sun saka warwaro
Ba mai rigar aro ba mai shakka gwaggwaro
Kuyi rawar arayyaro
Gayun ku su finziro
Asha ruwa ba ruwan giya ba ruwa na randa
Kowa tabiyewa ganguna na ni ba ruwana
Ayya kai
Asosa
Asosa
Asosa
Asosa
Asosa
Mai ganga bani tamburan girma
In wake dama da hagu masu alfarma
Idan ka ganni biki akwai tuwon girma
Ni ne Adam Zango nan mazan fama
Na tsara wakata nake karantawa
Eh mata ku yunkuro
Maza ku zaburo
Ku dun ku tattaro
Kuyi zubar ingararo
Ayo rawa kuyo rawa na soyayya
Da ba kiyyaya
Wadda taji dadin ganguna na tazama amarya
Asha ruwaba ruwan giya ba ruwa na kwalba
Asha ruwa ba ruwan giya ba kowa yayi
Written by: Adam. A. Zango
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...