Lyrics

Asalam, salam salama, na miko
Ku bude kunnuwa zana bada sako
In zakayo bara sai ka mika koko
Na saba yin kida Zango bani roko
Sabuwar kida ta Hausa ce gareku bako
Hhhhhh
Hayya kai
Kiji kar ki bar ni (mai sanyi na)
Ruwan zuma ta (mai dadi na)
My sweetie (mai zaki na)
Love me (my zabi na)
My baby (mai jin kai na)
Zana gaida matar aure (a gaida matar aure)
Aye zana gaida matar aure (a gaida matar aure)
Kowa ya gaida matan aure (a gaida matar aure)
Am, am, am, am, am
Am, am, am, am, am
Am, am, am, am, am
Am, am, am, am, am
Eh, kidan mata ne masu mazajen aure
Na hada nai jam'o, Zango bana ware
Mace mai yawo ita ake yiwa terere
Ita mai kamun kai, zaka ganta a tsare
Kuji jita na (matar aure)
Da kalangu na (matar aure)
Da yan amshi na (matar aure)
Kai wanda bai da mata
Wallahi ya wahalta
Cikon aiki na bauta
Bashi ba rabauta
Allah yabaka kyauta
A duniya ka huta
Kaje ka auri mata
Mai asali da bauta
Mai ilimi da tsabta
Ga tarbiyar nagarta
A gidanka zaka huta
Komai tai ma a kyauta
Ka raya sunnah, tai ma abinci (kyauta)
Ruwar wankan ka, sharar dakin ka duka (kyauta)
Gyran gadonka wankin kayan ka duka (kyauta)
Ta kula da yan uwanka da mahaifiyar ka (kyauta)
Dole ne na gaida matar aure (matar aure)
Oh-hh-hh-hh-hh-hh (matar aure)
Oh nana, nana, nana, nana (matar aure)
Kiji kar ki bar ni (mai sanyi na)
Ruwan zuma ta (mai dadi na)
My sweetie (mai zaki na)
Love me (my zabi na)
My baby (mai jin kai na)
Zana gaida matar aure (a gaida matar aure)
Aye zana gaida matar aure (a gaida matar aure)
Kowa ya gaida matan aure (a gaida matar aure)
Am, am, am, am, am
Am, am, am, am, am
Am, am, am, am, am
Am, am, am, am, am
Dance to the left
Dance to the right
Taka rawar yan matosa
Dance alingo, alkaida, matan aure asosa
You getting money, shey you getting dollar?
Ku debo kudi ku watsa
Amata ha
Amata ga, ku taka rawar azanto
Kuji jita na (matar aure)
Da kalangu na (matar aure)
Da yan amshi na (matar aure)
Oh-hh-hh, zana gaida matar aure
Oh nana, nana, nana, nana (matar aure)
Kiji kar ki bar ni (mai sanyi na)
Ruwan zuma ta (mai dadi na)
My sweetie (mai zaki na)
Love me (my zabi na)
My baby (mai jin kai na)
Zana gaida matar aure (a gaida matar aure)
Aye zana gaida matar aure (a gaida matar aure)
Kowa ya gaida matan aure (a gaida matar aure)
Am, am, am, am, am
Am, am, am, am, am
Am, am, am, am, am
Am, am, am, am, am
Written by: Adam. A. Zango
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...