Credits

COMPOSITION & LYRICS
Abdullahi Abdullahi Muhammad
Abdullahi Abdullahi Muhammad
Songwriter

Lyrics

Excellency
Muah muah muah muah
Dadi gareta
Ah ah ah ah eh (aiwa)
Tayi luguf luguf nace a sharba da romo
Taliya 'yar hausa dadi gareta
Tayi cakwai cakwai abun ba magana da dadi
Soyayya ruwann zuma dadi gareta
Ah ah ah ah eh
Ah ah ah ah eh
Muah muah muah muah
Muah muah muah muah
Ai hikenan
Kaii
Abincin wani gubar wani Allah masani
Rabon kwado dai bai hawa sama
Kuma arzikin wani bai tauye na wani
To mai yakaika ma kayi hadama
Samu rashi duk na rabbi ne
Daya nufa ka samu dada anyi an gama
Ta ta ta taliyar ta nuna (kace)
Ta ta ta (iye)
Ta nuna (haba)
Ta ta ta taliyar babyna
To dan sauke mana mu ragargaji dadi
Ai kaddarar wani batta zama taka
Haka dauka kar wani batta shafe taka
Duk lalacewarka akwai mai kaunarka
Wanda ya soka shi ne masoyinka
Wanda ya kika barshi da tunaninka
Ya isa ya hana shi farinciki a duniya
Baby baby (na'am)
Ga danda
Ina kika ganshi?
Masu gidan nan kunyi bako
Ga danda danda dokin kara
Sai kun ban kaji bakwai dakwale (toh)
Ku bani tuwon shinkafa da jar miya
Karki manta soyayyen naman rago
Dan Allah mu ragargaji dadi
Muah muah muah muah
Muah muah
Allah dai, Allahn da, i Allah dai, Allahn dai
Shike yi mana komai Allah dai, Allahn dai
Shi ne yake mutane, mutane ka tukwane
Tukwane ka fashewa ake binne mutane
Wasu sun fita suyi nema wasu na gida a zaune
Wasu sun bidi suyi gulma don basu abin yi ne
To karka damu da hassadar maki gani
Abinda rabbana ya nufa shi akewa moriya
Kai dai rike gaskiya
Kaci taliyarka yar hausawa
Muah muah muah muah
Muah muah muah muah
Ah ah ah ah eh
Ai hikenan
Hi Allah
Hi Allah
Excellency
Written by: Abdullahi Abdullahi Muhammad
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...