Lyrics
Da ni da ke, da ni da ke
Da ni da ke, soyayya
Da ni da ke mutuwa zata raba
A zuciyata ke nasa banyi ko zato ba
Rabin jikina bazan rayu babu ke ba
Babu sukuni in ban gano ki kusa dani ba
Waye zai fada ni da ke ba muyo dace ba?
Nasan kinyo tako dani
Ko ina dole a san dani
Manya yara zasu gaida ni
Da ni da ke mutuwa zata raba mu
Alkawari nayi da ni da ke mutuwa zata raba mu
Da ni da ke (mutuwa zata raba mu)
Da ni da ke
Da ni da ke mutuwa zata raba mu
Kin kula dani a soyayya ban manta ba
Kin sha gwagwarmaya da magauta ba dan kadan ba
Kushe da zagi zai sanya ki canza ni ba, aha
Idan da halacci bai kamata na yada ke ba
Masu kudi da dama wadanda sun fini ba kadan ba
Sun baki kudi da mota kallon su baki yo ba
Kince dole sai ni kuma nima bazan guje ba
Komai ruwa da rana (nasan ba zata barka ba, ba, ba)
Komai zafi da sanyi (Umar ba zata barka ba, ba, ba)
Koda za'ayi ta duka
Nasan da masu zagi na
Babu tsori cikin raina
Da ni da ke mutuwa zata raba mu
Alkawari nayi da ni da ke mutuwa zata raba mu
Da ni da ke
Da ni da ke
Da ni da ke mutuwa zata raba mu
Yau na gane so, so, so
Eh, yau na gane (soyayya ba kudi bane)
Sannan na gane (soyayya ba mota bace)
Mr. Bangis yace mini (soyayya ba kyawo bane)
Shine yace mini (soyayya ba mulki bane)
Kuma kowa ya gane (soyayya ba sarauta bace)
Ya sake fada minu (soyayya ba situra bace)
Wallahi ni nagane (soyayya ba a harshe bane)
In kudi (ni nasan ba zata soka ba, ba, ba)
In mota ne (ni nasan ba zata soka ba, ba, ba)
Idan mulki ne (eh nasan ba zata soka ba, ba, ba)
Kai idan kyawo ne (sam nasan ba zata soka ba, ba, ba)
Ba zana barki ba
Ba zana barki ba
Ba zana barki ba
Ba zana barki ba
Da ni da ke (baby, eh baby)
Da ni da ke mutuwa zata raba mu
Written by: Umar M Shareef