Credits
PERFORMING ARTISTS
Yaks Aruwa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Yaks Aruwa
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Sam & Dave
Producer
Lyrics
Zan yi Addu'a kamin in fara kasuwa na
Na Bada gaskiya za ka ansa mun Addu'a na
Za ka ba ni na yau da kullum
Za ka lura da ni
Zan yi Addu'a Dare da rana
Written by: Yaks Aruwa