Lyrics

Oh yeah Nace, "Madallah" Bamihan na yan mata Lelele yau kunga dan gata Kun hadu da dan gata Mr Dj ka bamu kida Har sai yan matannan sun rikida Mun shirya mu sha rawa fa Bamu kida mu sha rawa Mr Dj ka bamu kida Har sai yan matannan sun rikida Mun shirya mu sha rawa fa Bamu kida mu sha rawa Bamu diri Dj bamu diri Irin dirin da zai damu gari Bamu diri dj bamu diri Musha rawa sai an wayi gari Banu diri dj bamu diri Irin dirin da zai damu gari Bamu diri dj bamu diri Musha rawa sai an wayi gari Kona masu mixer bamu diri Kwada masu booster bamu diri Fasa masu speaker bamu diri Kada masu hooper bamu diri Rikita masu unguwa Birkita masu kasuwa Bamu kidan more rayuwa Mai kwantar da damuwa Dj give me the beat Kabani kidan more rayuwa I go scatter my brain Ya fada mini medulla eh eh eh Dj diri mukeso Kuma volume dari mukeso Kida ya damu gari mukeso Har sai an wayi gari mukeso Rikici, a biki Ko kadan bana son rikici In akwai yan mata masu motsa jiki Baby show me your back side In dan shiga upside Yan mata na iya waka Ki shigi mu taka mu motsa jiki Mr Dj ka bamu kida Har sai yan matannan sun rikida Mun shirya mu sha rawa fa Bamu kida mu sha rawa Mr Dj ka bamu kida Har sai yan matannan sun rikida Mun shirya mu sha rawa fa Bamu kida mu sha rawa Bamu diri Dj bamu diri Irin dirin da zai damu gari Bamu diri dj bamu diri Musha rawa sai an wayi gari Bamu diri dj bamu diri Irin dirin da zai damu gari Bamu diri dj bamu diri Musha rawa sai an wayi gari Kona masu mixer bamu diri Kwada masu booster bamu diri Fasa masu speaker bamu diri Kada masu hooper bamu diri Rikita masu unguwa Birkita masu kasuwa Bamu kidan more rayuwa Mai kwantar da damuwa Mr Dj ka bamu kida Har sai yan matannan sun rikida Mun shirya mu sha rawa fa Bamu kida mu sha rawa Mr Dj ka bamu kida Har sai yan matannan sun rikida Mun shirya mu sha rawa fa Bamu kida mu sha rawa Bamu diri Dj bamu diri Irin dirin da zai damu gari Bamu diri dj bamu diri Musha rawa sai an wayi gari Bamu diri dj bamu diri Irin dirin da zai damu gari Bamu diri dj bamu diri Musha rawa sai an wayi gari Kona masu mixer bamu diri Kwada masu booster bamu diri Fasa masu speaker bamu diri Kada masu hooper bamu diri Rikita masu unguwa Birkita masu kasuwa Bamu kidan more rayuwa Mai kwantar da damuwa
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out