Canciones más populares de Umar M Sharif
Créditos
PERFORMING ARTISTS
Umar M Sharif
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Umar M Sharif
Composer
Letras
Ni wata kuma kece zara
Mun taho muna soyayya
Mutuwa ce zata raba mu dake
Masoyiya hasken raina
Ni wata kuma kaine zara
Mun taho muna soyayya
Mutuwa ce zata raba mu dakai
Masoyina hasken raina
Sanki yabi jinina da jijiya
Ni wata ke zara
Wasu sun kira mu tantabara kan soyayya
Kai wata ni zara
Barci ke rabani da mai kauna ta
Bata yi min kera
Zuciyata dakai ta aminta
Auren so sunna na ma'aiki
Kai nake tinawa
Dare har rana ban sakewa
Ko cikin mafarkina
Ke nagani cikin ido na
Ka kama zuciyata
Babu gurin da zan sakawa
Nayi alkawar
Kinyi alkawar
Ni dake ba sa'insa
Lyrics powered by www.musixmatch.com