Vídeo musical

Créditos

PERFORMING ARTISTS
Adbull D
Adbull D
Performer
Umar M Sharif
Umar M Sharif
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Adbull D
Adbull D
Composer

Letras

Eh ya zanyi da rayuwa ta in babu ke Marubucin labari ka iya kalmar soyayya Idan na aureka banida 'bacin rai na nura Marubucine ni mai tsara kalaman soyayya Idan na aureki banida 'bacin rai na nura Matakan soyayya gunki azo dan ya kare Duhu du sanadi haske idan yazo zai kore Da burgar 'yan mata in kikazo duk sun tsere Ko ta ina ke zam zam ce babu batu tashin laifi Kalmomin hannunka dasu ka dasa min soyayya Ko ina sai zancenka a gida ne ko kan hanya Yazam ba tamkar ka idan ka guje sainai jinya Kashiga raina ka zauna ko ta ina kai ke mulki Abaya sanki cikin raina 'karamine kuma ya girma Gabo da irinki sosai sai ansha wahala kuma ga fama Zam baje kolin soyayya ta yau in anban dama Banida komai sai sanki dashi jinina ke aiki Marubucin labari ka iya kalmar soyayya Idan na aureka banida 'bacin rai na nura Allah da zamani (ahh ahh) Cuta da magani (iye iye) So shi ya saka mani (uhh uu mm) Dan Allah karda ka yadani 'kaunarki shi ya saka mani Nima banso ki yada ni ah A tambayi mai so kalmar rabuwa batai masa dadi ba Wacce nake so ita ke sona bazanaji haushi ba Ganmu a tare a gidan aure bazan taba kuka ba Zan baki kulawa na tabbata sam bazakiyi 'kunci ba Acikin soyayya, nice mai riba Tarko ya kama, zanso nai wawa Ko ta ina ke zam zam ce babu batu tashin laifi Kashiga raina ka zauna ko ta ina kai ke mulki
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out