Letras

Al'umar arewa Hausa-Fulani Arewa Al'umar arewa ta Arewa, al'umar arewa ta Arewa, al'umar arewa ta Arewa, al'umar arewa ta Wayyo Nigeria ta Al'umar arewa ta Arewa, al'umar arewa ta Arewa, al'umar arewa ta Arewa, al'umar arewa ta Ai yanzu dai al'umar arewa Ba mai ta cewa Ku tai nayo mutan arewa Ake kashewa Nigeria babu mai hanawa Cikin arewa Toh meyesa daga mutan arewa? Ake kashewa Cikin kasar nan Wai me mukai ne? Al'umar arewa Arewa, al'umar arewa ta Arewa, al'umar arewa ta Kaduna ce cibiyar arewa Yanzu an rufe ta Zamfara noma muke arewa An saka mu bauta Katsina ta rikice arewa Yau tana kanta Sokoto sun samu matsaloli Ya kode misulta Mace da goyo tana gudu An kashe mijinta Babu ga babbah babu ga yaro Dan kawai mugunta Ya aka mai Nigeriar nan Mu mutan arewa Arewa, al'umar arewa ta Arewa, al'umar arewa ta Mu ka duba a Niger nan ma An kashe arewa An hana noma an hana kiyo Tattalin arewa Ga makarantun cikin arewa Dukka ana rufewa Yan Kebbi na wai waye su suma Ba a abin tabawa Babu dare kuma babu rana Arewa hanya ake tarewa Wasu su ce, "Matsalar Fulani" Wasu su ce, "Matsalar Hausawa" Fulani ai asalin mu guda ne Mu a cikin yankunan arewa Hausa-Fulani arewa zan so mu gane juna muke kashewa Arewa, al'umar arewa ta Arewa, al'umar arewa ta Arewa wai ba sarakuna ne? Kokuma ba masu magana ne Arewa bama da malamai ne Kokuma bama da gwamnatin ne An ci amanar mu yan arewa Ga jama'ar tamu nan tsugune Mun rasa komai mun rasa kowa Garin mu an kar kashe mutane Babu abinci ga talakwa Gashi a nai mana kone-kone Babu dare kuma babu rana ana kisa mufa yan adam ne Zubar jini ya zamo sana'a a yankunan namu Me yasa ne? Allah wadan dukkan shugabanin da suka zalunci yan arewa Arewa, al'umar arewa ta Arewa, al'umar arewa ta Ga sodojin mu an kashe su Ga yan sandan mu an kashe su Ga likitocin mu an kashe su Asibitocin mu an rufe su Ga makiyayan mu an kashe mu Dabbobin nasu an rike su Gashi manoman mu an kashe su Gonakin babu mai kula su Yan kasuwar tamu an kashe su Ga kasuwar nan ana gudun su Ga malaman mu an kashe su Ga makarantun mu an rufe su Direbobi ana kashe su Matafiya kuma ana rasa su Allah sarki mutan arewa Wayyo ni mutumin arewa Wani mahaifinsa yai rasawa Wani ko innar sa yai rasawa Wani ko matarsa yai rasawa Wata mijin nata tai rasawa Ga wata ta rasa saurayi Wani budurwarsa yai rasawa Wani koh ya rasa kowa da komai Duk sanadin rikicin arewa Allah kai kai mutan arewa Masu kudi harda tallakawa Ka kawo karshen fadan arewa Allah kai muka roko Arewa, al'umar arewa ta Arewa, al'umar arewa ta Al'umar arewa Hausa-Fulani
Writer(s): Sani Ahmad Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out