Letra

Ni dai ni dai o Ke dai ke dai o Zan dinga baiwa kauna Lallai ba shakka Kauna ba shakka Ni ke zan dinga baiwa kauna A halin yanxu kece saukina Kina rage mini zafi baby na Dan kece mai charger batir Na Da kalamanki masu ratsa zuciya Baby nagode Da kulawar da kike bani Baby nagode Baby nagode Da kulawar da kike bani Baby nagode Baby nagode De de de de de Baby nagode De de de de Baby nagode Wayyo Allah na Wai ina batula Sanyi nake ji Zo ki lullube ni Ki lullube ni Da bargo na kauna Kin sabamin da hakan baby na gani A halin yanzu kece saukina Kina rage mini zafi baby na Dan kece mai charger batir na Da kalamanki masu ratsa zuciya Baby nagode Da kulawar da kike bani Baby nagode Baby nagode Da kulawar da kike bani Baby nagode Baby nagode De de de de de Baby nagode De de de de Baby nagode Baby nagode Baby nagode Baby nagode De de de de de Baby nagode De de de de Baby nagode
Writer(s): Ali Namanjo, Bamgbala Adeniyi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out