Letra

Mg boy record Ehhh soyayya ce ta hadamu Su makiya bazasu raba ba Ehhh soyayya ce ta hadamu Su makiya bazasu raba ba Eh mana Kece dai wacce nakeso Akan yarda zomu ginashi Kizam mai kulaa mini da kanki Domin kisani inada kishi Ko waye ya nuna sani kanki Ni a son raina karki kula shi Banida kowa saike a raina Karki canza so ya hadamu Ehh yadda nake kaunar ka a raina Bani barin kowa a kusa na Sonka nake ya zarce sani na Ba namijin daya kaika a guna Bani ganin kowa a gaba na Kaika cike gurbi na jiki na Kanka nagane so akwai dadi Ka zama zakin so a mazaje Soyayya ce ta hadamu Su makiya bazasu raba ba Kece matsayar zance na Kai zan kaiwa ahali na Ke nagani a cikin barci na Rannan kai nagani a kusa na So ya hadamu dake a gani na Ba shakka hakane lafazi na Ko kinsan kanki zan iya komai Nima a kanka ina iya sara Soyayya ce ta hadamu Su makiya bazasu raba ba Ehhh soyayya ce ta hadamu Su makiya bazasu raba ba Ke nake kauna hubbi Ni burina ke nayi zabi Mallakin kaina na baki Kanki na bude sabon babi Ke nake raayi a kauna Kina da kyau ko babu hijabi Sonki yana raina Soyayyace ta hadamu dake cikar buri Ehh so da so kauna tafi So akwai ciwo zafi Kama da yankan wuka kaifi Kama da rijiya wajen zurfi Wanda ya soka ka soshi yafi Ni a ganina babu laifi Na rike soyayya da karfi Kai nakeso ya habibi
Writer(s): Auta Boy Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out