Créditos
ARTISTAS INTÉRPRETES
Ahmerdy
Intérprete
COMPOSICIÓN Y LETRA
Ahmad Gambo salman
Autoría
Letra
Ahmerdy
Na zama tauraro ro ro ro ro ro
Na zama tauraro
Tauraro Tauraro
Tauraron ƙarni nake
Ahh
Tauraro Tauraro
Tauraron ƙarni nake
Eh yeah
Godiya ga Masoyana Gaskiya kun min rana
Kun zarce kalamai na
Godiya ga Masoyana Gaskiya kun min rana
Kun zarce Tunani na
Ni dauki darasi darasi darasi a rayuwaa.
Ni dauki darasi darasi darasi a rayuwaa.
Sunce zasuyi dani.
Kuma sunƙi suyi dani
Yanzu komai sai dani
(Yanzu komai sai dani)
Wasu sun min dariya gashi bana fariya
Hakuri shine jarina
Waqa ta tabi gari, Tauraro adon gari
Dani suke Alfahari
(Dani suke Alfahari)
Wasu sun min dariya gashi bana fariya
Allah shine gata na.
(Allah gata na)
Ni dauki darasi darasi darasi a rayuwa.
Ni dauki darasi darasi darasi a rayuwa.
Never lose hope just trust the Lord
Stay strong my brother oh my sister
Never lose hope just trust the Lord
Stay strong my brother oh my sister
Yan uwa ku yo nazari fata ku yo nagari gobe za kuyi alfahari
(Gobe zaku alfahari)
Hakuri ne magani
Na gwada kuma na gani
Yanzu ina alfahari
Dan na zama tauraro ro ro ro ro ro
Na zama tauraro ku fada mana ku fada naji
Na zama tauraro ro ro ro ro ro
Godiya ga Masoyana Gaskiya kun min rana
Kun zarce Tunani na
Garin kano na (Na gode)
Mutan Kaduna (Na gode)
Mutan abuja (Na gode)
Nassarawa (Na gode)
Ga gombawa (Na gode)
Mutan Katsina (Na gode)
Niger kuma (Na gode)
Mutane na jos (Na gode)
Na Bauchi kuma (Na gode)
Adamawan yola (Na gode)
Mutan ƙasa ta (Na gode)
Eh (Na gode) (Na gode).
Written by: Ahmad Gambo salman