album cover
Tabare
album cover
00:00
00:20
00:30
00:40
00:45
01:00
01:20
01:25
01:30
01:45
02:00
02:20
02:35
02:40
02:45
02:50
02:55
03:00
03:20
03:35
03:40
03:45
03:55
04:05
04:10
04:20
04:35
04:40
04:55
00:00
05:02
Últimos 7 días
Tabare se descubrió con más frecuencia alrededor de 2 minutos después la canción durante la última semana

Video musical

Video musical

Letra

Sultan with the beat baby
Siyasa yanci na
Sanan kuma hakki na
Nigeria ma karfin siyasar ta kaf na yankina
Amma kuma an gwada dan Arewa kamar ba'a so na
Toh da'a kwace wa yaro riga gwara a yaga ta bana
Siyasa yanci na daya
Sanan kuma hakki na biyu
Nigeria ma karfin siyasar ta kaf na yankina uku
Amma kuma an gwada dan Arewa kamar ba'a so na (sai me to)
Toh da'a kwace wa yaro riga gwara a yaga ta

Dan Arewa ace an baka kudi ka zaba abun mamaki ne
Ace ka zaba an hanaka abin fa a duba ne
Toh idan ka kasa ka rakata ka tafi neman yanci ne
Mu kasa mu raka mu jira mu kankane wanda ya kankane
Ni bazan yi shiyasa ba
In ba ta neman yanci ba
Ai bamuyi muku bauro ba
Bai ci kuyi mana bauro ba
Dan Arewa yayi abinda ya dace akan ku bakuyi mai ba
Bangaranci ne kenan, ko addini ne kenan
Cin mutunci ne wanan koko cin zarafi kenan
Sai a saci mutun a kashe a kyale kubar maganar kenan
Ina ga dan Arewa an haife ka ne dan ka kai kuri'a kenan
Daga kaje ka zabe su in sun ci sun tafi shikenan
Sokkotawa kashedin ku
Zamfarawa kashedin ku
Katsinawa kashedin ku
Kabbawa kashedin ku
Maiduguri kashedin ku
Kaduna kashedin ku
Plateau kashedin ku
Niger kashedin ku
Yan Kanon mu kashedin mu
Musan ciwon kan mu
Daga sun dadin baki mu mike muce bana ba wanan
Idan baku gane ba na furta na fita shikenan
Siyasa yanci na
Sanan kuma hakki na
Nigeria ma karfin siyasar ta kaf na yankina
Amma kuma an gwada dan Arewa kamar ba'a so na
Toh da'a kwace wa yaro riga gwara a yaga ta
Sai dai tabare bana, tabare
Sai dai tabare bana, tabare
Sai dai tabare bana, tabare
Ai sai dai ta kife bana, tabare
Sai dai tabare bana, tabare
Tunda bazasu kula mu ba, ta bare
Sai dai tabare bana tunda dai basu san hakkin mu ba, tabare
Sai dai tabare bana tunda dai basu san yanci mu ba, tabare
Sai dai tabare bana tunda dai basu san kimar mu ba, tabare
Mata ku fito mu raina su in basu bar raina mu ba, tabare
Mata ku fito mu kada su dan ba'a daina kashe mu ba, tabare
Wata ta rasa ma mahaifi in ke baki rasa mijinki ba, tabare
Wata ta rasa nata yayun in ke baki rasa kaninki ba, tabare
Wata fyade an kayi mata don ba'a san kimar ta ba, tabare
Wata ko an dauke 'da shekara bata sa a idon ta ba, tabare
Makarantu an rufe su ayi tafiya ba'a yarda ba, tabare
Shin ko karantun ne suke ki bazasu fito su hana mu ba, tabare
Ga hujajuna ina baku sai dai in baku yarda ba, tabare
Duka dai wai tabare bana, tabare
Nifa kawai ta kife bana, tabare
Mu fa kawai ta zube bana, tabare
Gwara ta sauya zani bana, tabare
To in kunne yaji lallai jiki ya tsira Arewawa
Dole mu nuna abun da ciwo idan ba dai bamu haifu ba
Siyasa yanci na daya
Sanan kuma hakki na biyu
Nigeria ma karfin siyasar ta kaf na yankina uku
Amma kuma an gwada dan Arewa kamar ba'a so na (sai me to)
Toh da'a kwace wa yaro riga gwara a yaga ta
Siyasa yanci na
Sanan kuma hakki na
Nigeria ma karfin siyasar ta kaf na yankina
Amma kuma an gwada dan Arewa kamar ba'a so na
Toh da'a kwace wa yaro riga gwara a yaga ta bana
Siyasa yanci na
Sanan kuma hakki na
Nigeria ma karfin siyasar ta kaf na yankina
Amma kuma an gwada dan Arewa kamar ba'a so na
Toh da'a kwace wa yaro riga gwara a yaga ta
Siyasa yanci na
Sanan kuma hakki na
Nigeria ma karfin siyasar ta kaf na yankina
Amma kuma an gwada dan Arewa kamar ba'a so na
Toh da'a kwace wa yaro riga gwara a yaga ta bana
Written by: ado isah gwanja

Loading...