Paroles

Ehuu! Eh mana, (toh cha-cha, cha toh-cha-cha) Eh mana, (toh cha-cha, cha toh-cha-cha) Eh mana, (toh cha-cha, cha toh-cha-cha) Eh mana, (toh cha-cha, cha toh-cha-cha) Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda waya, kiramana haba Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda waya, kiramana haba Haba Haba Haba Haba Haba Haba Haba Haba, karamana bawa Nana, naje Kumasi neh Kanon Ghana, taba mana inges bankwana Che masu kin samu wurin kwana, kai! Mu-Musa, Dankwairo taba su na buga kamar kwallo Eh mana mun zama abun kallo ni da Kalli mun zama abun kwallo Nache, "Kwan-kwan, kwan-kwan gafara gafara Musa da Kalli toh hattara hattara Mun shigo dan million goma sha tara" Yo' boyfriend is dodging manta da tambara Tache "Da-da-da-da-dakata mana kafin na ankara tazama star mana. kafin na ankara ta koma danfara" Tache "Musa I wan see you in camera Ehuu! Eh mana Eh mana Eh mana Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda wayan, kiramana haba Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda waya, kiramana haba Haba Haba Haba Haba Haba Haba Haba Haba, karamana bawa Tache, "Wanene haba 'a gayamata" Nache, "Haba malam ma ko an mata kwatanche zata dawo danko ta batta ku fidda waya man dan mutabbatar" Koh kinada numaban haba? (Haba) Koh haban ki shi yar ki che, ko kinada bishiyar kace Dan munga kin haukache, ta gigiche Balanka tana America, Musa da Khalid chairman sai 'an buga sautin daban neh da sauran, toh Ku kira haban yazo nan, toh Tace, "Kwan-kwan, gafara gafara Musa da Kalli toh 'a sai kunga kallan fari neh ko baqi fito camera ku shirya dai yana nan zuwa" Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda wayan, kiramana haba Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda waya, kiramana haba Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda waya, kiramana haba Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda wayan, kiramana haba Haba Haba Haba Haba Haba Haba Haba Haba, karamana bawa, (haba) Haba Haba Haba Haba Haba Haba Haba Haba, karamana bawa Daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda wayan, kiramana haba Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda wayan, kiramana haba Haba Haba Haba Haba Haba Haba Haba Haba, karamana bawa, (haba) (Hanu daya 'a sama, kai 'a kasa, fidda waya)
Writer(s): Musa 'morell' Akilah Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out