Crédits
Paroles
[Verse 1]
Nai godiya a gare ku masoya na
Girma-girma Allahu shi ne mai girma
Mu rike amana mu yi kwaiwayon halin manzon Allah
Girma-girma Allahu shi ne mai girma
Mu rike amana mu yi kwaiwayon halin manzon Allah
[Verse 2]
Girma-girma Allahu shi ne mai girma
Mu rike amana mu yi kwaiwayon halin manzon Allah
Girma-girma Allahu shi ne mai girma
Mu rike amana mu yi kwaiwayon halin manzon Allah
[Verse 3]
Ehhh Binta Labaran mulakkabun kuma sunana
Fati Nijar wasu jama'ar ke ta kira na
Na yi jinjina gare ku dukka masoya na
Na gaishe ku, Abubakar Sani da yayana Ala
[Verse 4]
Sa sa sa sa sa sa sa
Ka yo sa a dawo ka daina kwafa
Ka yo sa a dawo taho mu nufa
Hanyar sa a mai kyau a yau na nufa
[Verse 5]
Sansanin sani nazari
Zo mu yi soyayyar zamani
Da rayuwa ta ka sai da ni
Ga ajiyar kaina adani
Me na bida sai ka ba ni ni
[Verse 6]
Oh oh oh oh oh
Oyoyo mun riske yau gobe da nisa wayyo
Sai mu yi yo madallah son juna yai dorewa
Oyoyo mun riske yau gobe da nisa wayyo
Sai mu yi yo madallah son juna yai dorewa
[Verse 7]
Wayyo! na yi bajinta ga kyautar kai na harafin so na furta
Ka yi kira na na kawo kai na a gare ka na kusanta
Oyoyo o o, matarka ni ce
[Verse 8]
Iye ye ye
Yarayare yaraye yarayare
Ayyaraye yaraye yarayare
Ga ma'anar maganar nan ta soyayya
Dole a yanzu maradda su sha kunya
[Verse 9]
Ni kalli idona, shi ne jari na oh oh
Ni ko murya ta, ita ce jari na oh oh
Ni ko juyi na shi ne jari na oh oh
Ga ma'anar maganar nan ta soyayya
Dole a yanzu maradda su sha kunya
[Verse 10]
Iye ye ye ye
Wa na gano na gano wa zan nuna
Wa kike so
In balolo balolo tsarin waka a ji dadi
Eh alalo alalo wakar kauna ga ni na zo
[Verse 11]
In balalo balalo tsarin waka a ji dadi
Na na na na ji zancenka
Ai dole ne ka ga in bi ka
Ko ko ko ko an kyale ka
Sai mun yi soyayya
[Verse 12]
Ga ga ga ga ni na zo taron dangi
Bana tsoro ku gafara bana tsoro ku yi alalo
'Yar Nijar ni ce (Ga mu mun zo taron dangi)
Ba ma tsoro ku gafara ba ma tsoro ku yi alalo
Tutar so mu ne
[Verse 13]
Mata dangi na ku tattaro kai mu yi hadewa
Hakan lallai in mun yo gare mu sai mun yo burgewa
Da hassada sannan kushe Idan muna yi mu yi dainawa
Mu yi ta fari na zukatu, duniya sai ta yi shakkawa
[Verse 14]
Lalumbo iye sarari, mu yi wasa cikin marari
Yin haka zai fi alkhairi oyoyo wajen haduwa
Lalumbo iye sarari, mu yi wasa cikin marari
Yin haka zai fi alkhairi oyoyo wajen haduwa
[Verse 15]
Ka rufa ni ka saya ni (Zahra)
Kauna na taho ba ni (Zahra)
Hannuna na mika ni (Zahra)
Don na samu nutsuwa ka kula don Allah
[Verse 16]
Ina muka dosa rai mene ne ya kunsa
A dukiya da mun tara muna yin zakka
Ina muka dosa rai mene ne ya kunsa (Ina muka dosa)
A dukiya da mun tara muna yin zakka
[Verse 17]
Na san duka mai yin alkhairi ba za ya rasa ba oh oh
In dai an zo nema gu na ba za ni hana ba oh oh
Ko da an ce min in kyale ba zan bi zuga ba oh oh
Zakka cewa kul lillahi ba za mu hana ba
[Verse 18]
Nai godiya a gare ku masoyana
Girma girma, Allahu shi ne mai girma
Mu rike amana mu yi kwaikwayon halin manzon Allah
Girma girma, Allahu shi ne mai girma
Mu rike amana mu yi kwaikwayon halin manzon Allah
[Verse 19]
Girma girma, Allahu shi ne mai girma
Mu rike amana mu yi kwaikwayon halin manzon Allah
Girma girma, Allahu shi ne mai girma
Mu rike amana mu yi kwaikwayon halin manzon Allah
[Verse 20]
Girma girma, Allahu shi ne mai girma
Mu rike amana mu yi kwaikwayon halin manzon Allah
Written by: Fati Niger

