Paroles

(Mega mix) DJ Lamszxy Zinaru, zinaru Zinaru, zinaru Zinaru, zinaru Ni kawai kaunarka Nakeyi koh ance na zautu Kasoni kamar yadda Nake sonka hakan ai ya kyautu Zana rayu da kaunarka In karema na har na mutu Kaine daya kwallin kwal number one Kuma number two Ba wani tasgaro Koh dallla koh taro Da zaisa in baro kaunarka Kaine dai daya Zinaru, zinaru Zinaru, zinaru Zinaru, zinaru
Writer(s): Mustapha Awwalu Laminu Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out