Paroles

Kai ku lalla ba min zana gaida mai sona Gamu bikin sallah 'yan uwanmu hausawa Gamu bikin sallah 'yan uwanmu hausawa Abamu Happy Sallah ko mu tada tarzoma Bana Naman sallah ai shine Happy Sallah Mutan Kaduna ai ba'a barinmu a baya Mutan Kaduna ai ba'a barinmu a baya Yahaya Sir YB wai kana ina (Abuja) Ina DJ AB kai muke jira (Bai zo ba) Na gaida Bebeji sannan na gaida Dan Musa Sule Bamalli, manager ina gaishe ka Sunan Mr Kebzee ni ba za na manta ba Naci naman sallah yanzu ga ruwan lemu Naci ragon sallah yanzu ga ruwan lemu Sallah tazo dan mu nuna murnan mu Sallah tazo dan mu nuna murnan mu Muna da kudin mu baruwan mu da maula Munzo da kudin mu baruwan mu da maula Bana yawan sallah zamu yi shi a Kaduna Bana wannan sallan ba ruwanmu da Corona Muje ta YBI dan a dauke mu hoto Barka da sallah 'yan uwanmu hausawa Barka da sallah 'yan uwanmu hausawa Kai ku buga min yau bikin na sallah ne Kai ku buga min yau bikin na sallah ne Da qanana da manya yau bikin na sallah ne Da qanana da manya yau bikin na sallah ne Kan ka sata wuta sa mata Mai In ta rapping ne ba wanda ya kai Wai wai wai wai Na mata wayo da wainar kwai Ban nan inji wa to dai gani nan Kwano cike da nama bani nan Yau na hada kashi Gashi zanyi gashi Ci in kasa tashi In bar muku kashi Barka da sallah 'yan uwanmu hausawa Barka da sallah 'yan uwanmu hausawa
Writer(s): Abdulhafiz Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out