Paroles

Ai baba ya kwafsa wallahi To kai kana gani idan na tsaya a kofar gidan su baba ma Akwai wanda ya isa ya fito ne? Ah ina (ai ba wanda ya isa ya fito dan babarsa) Ai duk matsora ta ne To ina gayen nan na kwanar (toh boss) Ala-Alhaji (tambaya na kake?) ya dawo kenan Naji horn nashi, shine? Shine, shine To oga ya dawo kowa ya bace dan babarsa Wai ma mutum dan babarsa komai nace a ce min yes sir Sunana Abbati, eh yaro dan babarsa In na sama kato hannu, sai ya kirawo babarsa Wai ma mutum dan babarsa, ba wani shege ba babarsa Wai ma mutum dan babarsa wai dan singa ina masu wasa Bama sassauta wa mutum, sai dan darajar babarsa Wai ma mutum dan babarsa wani bai jin kunyar babarsa Har zai ce ya fini swags kai karyane dan babarsa Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan babarsa) Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan eh yane) Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan babarsa) Wai ma mutum dan babarsa ba shege tambayi babarsa Wai Hausa rap is easy, mun basu mic sun kasa Wai mutum dan babarsa ga gara ga garabasa Mu muna cin pizza, mun barsu kauye da gurasa Ina juya Benz, kai kana juya masa Indai mutum ya zagi babata to lallai bai son babarsa Dole kasa wannan a repeat wanda be saba ma babarsa Yaro ya fara shan shisha to sai mun gaya wa babarsa Wai ma mutum dan babarsa ba shege kuma ba babarsa Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan babarsa) Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan eh yane) Waima mutum dan babarsa (ma mutum dan babarsa) Wai ma mutum dan babarsa ba shege tambayi babarsa Nadau wanka nasa no respect But ko'ina naje sai respect Yara da manya na gaida ni all because na saka no respect To nine kauran nan na sari ko'ina sauran nan Uh, Rambo, nine maganin sauran nan Fiss fiss feshe su, in mata liki kuma in debe su Dan anjima in naje ta kwanan mai nama zan sha farfesu (farfesu, farfesu) I know I sound like trouble, ama boss you're bubbles If you think you got beef my plate are already doubled They wonder why, I hustle hard, but spent that money so easiness Money ain't my problem, and my problem to the money How dare you think 'bout snitch on me Ama real nigga to the death of me I rap for the niggas in the streets And the girls to support till I make it to the industry They wanna do it like AB but sun kasa Everything I do Is like yana ta bunkasa Back to the topic, back to the game, man, dan babassa Waima mutum dan babarsa (ma mutum dan babarsa) Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan eh yane) Wai ma mutum dan babarsa (ma mutum dan babarsa) Wai ma mutum dan babarsa ba shege tambayi babarsa Kai yasin, wallahi tallahi karya sukeyi Yanzun nan ma na gangaro daga kasa, billahillazi sun bani wata adda ta Billahillazi zan dan mammakale ta cikin wando Duk wanda ya nema ya min wata haya-haya in dan cokala mai ita yasin Billahillazi abin ba wasa bane ka gane Wai yaran nan kawai nazo wucewa dan durun uwar su Wai dan na sayi yoghurt Shikenan suka dinga bina, wai sai na basu Ai billahillazi ni kawai juyawa nayi nasa kafa Dan nasan yaran ka gane Ka gane bawai guduwa nayi ba ka gane Na lura dan kawai yaran sun dai fi karfina ne zasu min taron dangi ka gane Ammah ba guduwa nayi ba Ammah yanzun dan bura uba yanzun a shirye nake Duba wuya na kaga duk laya ne, zarce iya zarce dan bura uba
Writer(s): Haruna Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out