Paroles

Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa Umm Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa Adamuwa ko jin dadin dake gushewa Na yarda cewa shidai zaya ban kulawa Nasawa raina natsuwa dadin dadawa Farinciki na zaya zamo farincikin shi Bakin cikina a dole yazam bakin cikin shi Duk matsala ta baya gani akan idonshi Yakan kusantoni idan na bukaci tallafawa Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa ahh ah Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa Eh rike masoyi, ya dai-dai da mai tunani Dashi yake lallaba ka sanda kaiji rauni Na shakuwa sai kaji ana kiran kamanni Gun tafiya ma wasu hanu suke rikewa Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa ahh ah Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa (Mix on the beats) Ahh ah Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa Ah shine yakanyi tunkaho da nasara ta Wajen fadin gaskiya kaina yakan kamanta Irin sufa tai haka yake zaton sufa ta A shinfida tai yacce nazo na shingidawa Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa Sahun ka zai bi, yai rakiyar ka inda zaka Baya gazawa da shan wahalar hawa da sauka Yakan hidimta kai tsaye babu canki canka Komai kanena a hannun sa bai hanawa Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa Umm ya za'ace ni in guji wanda bai guduna Dan yai ruwa kana yayi tsaki a lammura na San girmamawa baya kushe tsarika na Yakanyi murna inda nasamu karramawa Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa Ruwan idanu kan ya zubo yake tarewa Sufar masoyi, ce ta zamo abar tunawa
Writer(s): Nura M. Inuwa Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out