Paroles

Kowane kida 442 Emalawawo Konbe ayi Kina shagali, shagalinki Nasa anko, wai na bikin ki ne Ina hidimana da irinkine Tashi ki matsa ki bamu guri Ni da aka dagani a Maiduguri Ko ba banki mu munada kudi Sakaran ke hawa ya zubo da wuri Mun lashe bana sai hakuri Makoshi (eh) Tashi (aha) In da raini taka shi Makoshi (eh) Tashi (aha) In da raini ki taka shi Mu bamu daukan raini (raini) Sai dai mu saku a benci (benci) Dan kadan ni zanci (zanci) Ilahu ya kare talauci Dan gwale gwangwale-gwangwale-gwan Wa sukaje kuma wa sukayi? Wayaga bana wa yaga badi? Dani da Ovizta muna shagali Kaman corona nifa nabi gari In kara fara beef dani kana hatsari Shiyasa 'yan mata suke shagali (kai) Suna shagali (aha) Ita Halima, gani a gun ki Bani abun zan tare Tace man 442 in nafara diga ka kare man Zuka ta sake man Tana shan daka A cikin uwar dakana Tana son daka Kina shagali, shagalinki Nasa anko, wai na bikin ki ne Ina hidimana da irinkine Tashi ki matsa ki bamu guri Ni da aka dagani a Maiduguri Ko ba banki mu munada kudi Sakaran ke hawa ya zubo da wuri Mun lashe bana sai hakuri Makoshi (eh) Tashi (aha) In da raini taka shi Makoshi (eh) Tashi (aha) In da raini ki taka shi Mu bamu daukan raini (raini) Sai dai mu saki a benci (benci) Dan kadan ni zanci (zanci) Ilahu ya kare talauci (ameen) My Mom is a clever Her Dad is a driver Want to follow whatever You chill, you fine maroba Cin abinci sai da roba Kuban diji banda ruba Kiban jiki banda rowa Nima banci in babu loma Kina shagali, shagalinki Nasa anko, wai na bikin ki ne Ina hidimana da irinkine Tashi ki matsa ki bamu guri Ni da aka dagani a Maiduguri Ko ba banki mu munada kudi Sakaran ke hawa ya zubo da wuri Mun lashe bana sai hakuri Makoshi (eh) Tashi (aha) In da raini taka shi Makoshi (eh) Tashi (aha) In da raini ki taka shi Mu bamu daukan raini (raini) Sai dai mu saku a benci (benci) Dan kadan ni zanci (zanci) Ilahu ya kare talauci (ameen) Is D daski Ovizta on the beat
Writer(s): Mubarak Abdulkarim Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out