Titres les plus populaires de Madox TBB
Crédits
COMPOSITION ET PAROLES
Muhammad Shehu Madugu
Paroles/Composition
Salis Sagir Adam
Paroles/Composition
Paroles
Allah kasa Manzon Allah ya so mu
Allah kasa mu so Manzon Allah
A duniya kasa mu na Annabi ne
A mutuwa kasa mu na Annabi ne
A kabari kasa mu na Annabi ne
Ran kiyama kasa mu tashi a kalkashin tutar Muhammadu Rasullulhi
Madox
Tall black boy
Unusual mix
Ehh
Ahh
Ka rike addu'a (addu'a)
Kar kayi wasa da addu'a (addu'a)
Komai zakayi kayi addu'a (addu'a)
Ba'a wasa da addu'a (addu'a)
Ka rike addu'a (addu'a)
Komai zakayi kayi addu'a (addu'a)
Ba'a Wasa da addu'a (addu'a)
Ba'a wasa da Sallah
Mutum bai wa mutumm
Sai dai Allah yayi wa mutum
Dan an azurta shi kai ba'a baka ba tsanarka akayi ba
Mutum bai wa mutum
Sai dai Allah yayi wa mutum
Dan an azurta shi kai ba'a baka ba tsanarka akayi ba
Ka rike addu'a (addu'a)
Kar kayi wasa da addu'a (addu'a)
Komai zakayi kayi addu'a (addu'a)
Ba'a wasa da addu'a (addu'a)
Ka rike addu'a (addu'a)
Komai zakayi kayi addu'a (addu'a)
Ba'a Wasa da addu'a (addu'a)
Ba'a wasa da Sallah
Shine S James o
Addu'a makarin mumini
Maganin azzalumi
Allah shi ke zamani
Tunda ya nufa kau zamuyi
Shi yasaayi dani
Ya Allah ka kareni
Karda ka bar makiya su kadani
Matsalata kai mun magani
Ko dana mutu kar amanta dani
Ya Allah ka kareni
Karda ka bar makiya su kadani
Matsalata kai mun magani
Ko dana mutu kar amanta dani
Ya Allah ka kareni
Karda ka bar makiya su kadani
Matsalata kai mun magani
Ka rike addu'a (addu'a)
Kar kayi wasa da addu'a (addu'a)
Komai zakayi kayi addu'a (addu'a)
Ba'a wasa da addu'a (addu'a)
Ka rike addu'a (addu'a)
Komai zakayi kayi addu'a (addu'a)
Ba'a Wasa da addu'a (addu'a)
Ba'a wasa da Sallah
كل نفس ذائقة الموت
Allah yasa in tamu tazo mu cika da kalma shahada
Wanda suka mutu Allah jikansu
Wanda suke raye Allah basu rai da lafiya da nisan kwana
Allah ka bamu kudade masu yawa, masu yawa masu albarka
استغفر الله
استغفر الله
Allah ka yafe man ni bawanka ne
Ni bawanka ne
Writer(s): Muhammad Shehu Madugu, Salis Sagir Adam
Lyrics powered by www.musixmatch.com