क्रेडिट्स

COMPOSITION & LYRICS
Shereef Umar
Shereef Umar
Songwriter

गाने

Jazaba ce ta kama ni
Ta kauna, bata soyayya ba
Jazaba
Jazaba
Jazaba
Jazaba
Jazabar kauna da soyayya
Sun sani na fito hanya
Na nufo gun ka ba kunya
Ko zan fito idon duniya
Kowa yasan ina maka soyayya
Kyakkyawan saurayi mai kunya
Da kin fito
Soyayya ta fito
In kuwa kin bato
Soyayya ta mato
Ah
Ah
Zuciya ta da kaunar ki
Kima daina mamaki
Idan nace ke nake son in aura
A so ki maishe ni hamshaki
Ki daura ni kan doki
Ki bani kaunar ki ko dan kara
Ki san da zab baki mamaki
Idan har na aure ki
Kwallar idanun ki sai na kora
Idan ina nan a daman ki
Ba mai kwatanta kyarar ki
Zan baki kariya da duk karfi na
Don soyayya
A daidai ta nan
Daidai nan wani abu yake taba ni
Rike ni nan
In har ka sake ni zan iya mace wa
Daidai ta nan?
Daidai nan wani abu yake taba ki
In dan gani
Kaga, ka min magani
Bana so in taba ne
Ka min magani nidai
Cutar zamani
Wayyo na bani
Zan miki magani ke dai
Wash! Ciwo yaka min
Gani da lakanin
Ka sa min abin ni dai
Toh ki zauna kiji
Soyayyar mu ta nuna mu tsinka mu ci
Wai dama shine maganin?
Nayi fushi da kai
Ba ruwa na da kai
Ko na fito
Aiko da kin fito
Soyayya ta fito
In kuwa kin bato
Soyayya ta mato
Matukar dai gaka kusa na
Nasan ba ta biyu na
Kyakkyawa na ni dai kai nake buri
Ka darar wa samari
Don baka da zari
A cikin rai kai ne tauraron taurari
Toh kar ki wuce
Kaunar ki nake
Ga hannu na ki rike gam
Toh sai mu wuce
(Musax mix)
Written by: Shereef Umar
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...