क्रेडिट्स
PERFORMING ARTISTS
Kawu Dan Sarki
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Muhammad Khalid Yunus
Songwriter
गाने
Haske talwar iidaniya bataki ganiba
Haske talwar iidaniya bataki ganiba
Wa zumuncin in ankiya bazai daidaiba
Aganinsu ni banida yada dan kowa ba
Magani farau ba hannu ka kirgyan tsaba
Kagani karau ba jinyan jiki yasaba
Ko maikushe idan hardake ya karba
Ba fadan karshe wurin karkare gararanba
Tashin zance da karar batu dan gida
Bude kunnayenki in nafada kin dauka
Banbance zare abawa da gwaiwa ta saka
Ko maikushe idan hardake ya karba
Ba gashi bare ba kalma tafi mai sara
Hakanan haka wai ya rage yadoshi makera
Bakanan baka yunwa taketa kaunar mara
Fasalin jiya yaro yake tini da mafara
Zallar farinciki, ba'a faraba
Magana nake, ba'a faraba
Ai magana nake, ba'a faraba
Magana nake, ba'a faraba
Ai magana nake, ba'a faraba
Tambaya nake, ba'a faraba
Yau tambaya nake, ba'a faraba
Nema sani nake, ba'a faraba
Nema sani nake, ba'a faraba
Mai ake gudu, ba'a faraba
Shine wai mai ake gudu, ba'a faraba
In an ishe tudu, ba'a faraba
A in an ishe tudu, ba'a faraba
An shige kaya, ba'a faraba
A in an shige kaya, ba'a faraba
Ganiyar niya, ba'a faraba
A sai ganiyar niya, ba'a faraba
Ai hakan take, ba'a faraba
Rayuwa ita hakan take girma yazo
Ba'a faraba, ba'a faraba
Ba'a faraba, ba'a faraba
Ba'a faraba, ba'a faraba
Ba'a faraba, ba'a faraba
Ba'a faraba, ba'a faraba
Ba ba ba ba ba
Ba'a fara ba lafiyar sukuwa laqabin doki (ba'a faraba)
Hassada farin taki (ba'a faraba)
Kauda datti sai wanki (ba'a faraba)
Naji tsokaci yanki (ba'a faraba)
Bashi sani nayi raki (ba'a faraba)
Qual abu fadin gunki (ba'a faraba)
Shin fada salon yaki (ba'a faraba)
Babu kila ko qala ai nufin rabbu ne abin nuni (ba'a faraba)
Yanzu naganku (ba'a faraba)
Gashi najiku (ba'a faraba)
Dazu naganku, yanzu najiku toh fa nasanku
Ba'a faraba
Writer(s): Muhammad Yunus
Lyrics powered by www.musixmatch.com