गाने

Ha aa ah Mata ke daka Sukwa Maza suje bida amfanin hakan Allah shine masani Mata suyi daka Sukwa Maza suje bida amfanin hakan Allah shine masani Ha aa ah Eh sallama ce nake kyakkyawa gareni 'yar hausawa Dake zan tutiya, me zanyo ma da 'yar turawa? Muyi wasa nace, tamkar gamu dandali Kuma roko nake kinji a ranki sa dani Wanda yake da kai Yama zaka barshi yai rudewa Amfani kake a cikin jinin jiki na dake kewayawa Yaya zakace, nice zana barka Daina tunanin hakan, so ai na dada mani Na sawo jiki Ban tauye haki Guna zaki moree eh Zan zama adali Muyo kyal-kyali Damuwa zana kore eh Amma duk garinga kinsan nine jarumi Kowa ya sani babu wanda zai ja dani Hasashe nake kokawa mafarki nake Soyayya da wasa tazama gaske Sona kake nikuma 'kaunarka nake Aure zamuyo ba wani sake Zamuyo gayyata, jama'a gari gari harda mutan makka Lallai zamu ja jiri
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out