म्यूज़िक वीडियो
क्रेडिट्स
PERFORMING ARTISTS
Nura M. Inuwa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
RR
Songwriter
गाने
Eh bakin al-'kalami ya bushe
Wadansu kaina sun zauce
Tinran gini tinran zane ai nufi ne daga Allah
Bakin al-'kalami ya bushe
Mai hassada yabar hanya
Tin ran gini tinran zane ai nufi ne daga Allah
Bakin al-'kalami ya bushe
Mai hassada yabar hanya
Tin ran gini tinran zane ai nufi ne daga Allah
Eh mi yarrage me yai saura miye kuka bida a gareni
Na nura motsi na bakwa so duk inda nak sai kun bini
Ku kuma burinku idon jama'a ni nazam mai muni
Kunyi sake dan shi so duba kyan jiki ko kuma buri
Bakin al-'kalami ya bushe
Mai hassada yabar hanya
Tin ran gini tinran zane ai nufi ne daga Allah
Eh masoyana domin Allah kar kuce dani mai zamani
Ba mai rabon baiwa a duniya sai Rabbani
Dan kunga yadda akayi lokaci ya doso ni
Banda laifin komai wasu keta yunkurin sai sun karni
Bakin al-'kalami ya bushe
Mai hassada yabar hanya
Tin ran gini tinran zane ai nufi ne daga Allah
Nasan fari yakar naka kai nazari 'dan balbela
Dan haka tsoron bi banaji gadar zaren nan daka 'kulla
Abin tunani na 'dan jaki mugun nufi yai masa illa
Allahu sarki yaiman daraja shi so yake kassa yajani
Bakin al-'kalami ya bushe
Mai hassada yabar hanya
Tin ran gini tinran zane ai nufi ne daga Allah
Bakin al-'kalami ya bushe
Mai hassada yabar hanya
Tin ran gini tinran zane ai nufi ne daga Allah
Eh bazan rufews ba a gareni shine matsayinka
Eh me yayi zafi kake kushe ni kaida duk 'yan koranka
Yau zani ja tinga babu ragi dani daku 'ya 'yan kuka
Ja muje sannu ake tafiya a hankali sai kun barni
Bakin al-'kalami ya bushe
Mai hassada yabar hanya
Tin ran gini tinran zane ai nufi ne daga Allah
Eh shiru nake kunkayi jayayya wajen karo nazama dutse
Kwatankwacin dandamali illa kowa ya hau sau yai sartse
Eh ko guguwar iskar bazara in ta taho sai an ratse
Ba cika baki nadaisan gunka ba batun sabon 'karni
Bakin al-'kalami ya bushe
Mai hassada yabar hanya
Tin ran gini tinran zane ai nufi ne daga Allah
Eh abinci bakin kura kyale 'dan zakara inzai 'kwace
Na raina taura a hannin kuturu inzai rike sai ta kubce
Yawan zalamar babba da jaka takan kusantashi ya zauce
Allah da Manzo ni su na rike dan haka mi zai dameni
Bakin al-'kalami ya bushe
Mai hassada yabar hanya
Tin ran gini tinran zane ai nufi ne daga Allah
Eh bakin al-'kalami ya bushe
Wadansu kaina sun zauce
Tinran gini tinran zane ai nufi ne daga Allah
Bakin al-'kalami ya bushe
Mai hassada yabar hanya
Tin ran gini tinran zane ai nufi ne daga Allah
Bakin al-'kalami ya bushe
Mai hassada yabar hanya
Tin ran gini tinran zane ai nufi ne daga Allah
Lyrics powered by www.musixmatch.com