Lirik

Ah (So nane fa) Ahh (On the beat) (Shine) Ki kaini gida nidai ki bayyana sunana Ke zana fitar da anyi mun batun aure Ka kaini gida nima ka bayyana sunana Kai zana fitar da anyi mun batun aure Muje ka kaini gida nidai Komai akace akanki bani gani nidai Kisa damara kar kiyi gajan hakuri ke dai Duk mai aniyar rabamu baya ganin dai-dai Ina addu'a Allah ya kaimu fagen aure Kena tanadarwa kudin aure Bazan gaji ba ina tare dakai nima Shi so ra'ayi ruhi na tuntuni na barma Ka nemi guri ni zana shimfida tabarma In rabbi yaso zuci kai take kudirin aure Ehh dan Allah muso juna Ni ina sonki a zuciya kena rike Ban iya so ba kika nunan ya yake Ki kaini gida ba wacca zana tsayar sai ke Cikar buri ace gida nawa kin tare Batun da kayo ya sanya zuciya tayi sanyi Kamin afuwa kure gareka idan nayi Bama rabuwa mulki na zuciya sai kayi Ka nuna so na gaske ka wuce yan kore Yaushe za'a daura mana aure? Ki kaini gida nidai ki bayyana sunana Ke zana fitar da anyi mun batun aure Ka kaini gida nima ka bayyana sunana Kai zana fitar da anyi mun batun aure Muje ka kaini gida nidai
Writer(s): Sani Ahmad Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out