Dari

Lirik

Yeah (yeah)
Mai dawa (dawa)
Kina raina (kina raina)
Kina raina (kina raina)
It spizy on the beat
Kina raina (kina raina)
In ganki ba zan kashe kaina (zan kashe kaina)
Jinin jikina (jinin jikina)
Inba ke ba zan rasa raina (zan rasa raina)
Soyyayyar mu ai bata mutuwa
Dani dake mutu ka raba
Kinaji bazanyi karya ba
Sonki nake bada wasa ba
Kece a mafarki naki nafarka
Masoyiya karki yadani
Dan in babu ke ai babu ni
Yeah ai babu ni
Kina raina (kina raina)
In ganki ba zan kashe kaina (zan kashe kaina)
Jinin jikina (jinin jikina)
Inba ke ba zan rasa raina (zan rasa raina)
Rayuwata ai taki ce
In kika kini zan haukace
Wallahi ai zan kula dake
Duk inda kikeso zamu je
Ko a jirgi ko a keke
In munga dama mubi doshe
In dauke ki karkiyi tuntube
No, no ba tuntube
Kina raina (kina raina)
In ganki ba zan kashe kaina (zan kashe kaina)
Jinin jikina (jinin jikina)
Inba ke ba zan rasa raina (zan rasa raina)
Muyi wanka muyi hoto (hoto)
Karki sa skirt saka wando (wando, wando)
Ki danyi pause a bango (bango)
Komai is soft like a poumo (poumo)
Is spizy on the mix
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...