album cover
Lapson
3.561
World
Lapson dirilis pada 5 April 2018 oleh Apple Media Africa sebagai bagian dari album Iconic Sounds of Africa, Vol. 67
album cover
Tanggal Rilis5 April 2018
LabelApple Media Africa
Melodiksi
Level Akustik
Valence
Kemampuan untuk menari
Energi
BPM100

Video Musik

Video Musik

Lirik

Farida gimbiya, Farida kin zama sarauniyar mata
Malakin ne Lawan gu nasa kar kiyo rata
Wai shin ina kamar Farida ne a cikin dubun mata
Farida kinyi dace da tarbiya ta gida da makaranta
Farida ga Lawan naki ne karki sa yayo kuka
Gaskiyar batu Farida ai sai kaso masoyinka
In kukai kula dashen da kukai naso koyo tsinka
Kin sani dacewa sam ba'a boye jibi a ran wanka
Tawa rabin jiki zoga Lapson, Farida yan mata
Bamu son ku farke har mutuwa muke fata
Kin sani da so ne asali na dukanin gata
Nayi bincike Farida gu nasa kinyi chan-chata
Written by: hamisu said yusuf
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...