album cover
Baiko
1609
World
Baiko è stato pubblicato il 4 settembre 2018 da Nedjon Media come parte dell'album Dance of Life, Vol. 3
album cover
Data di uscita4 settembre 2018
EtichettaNedjon Media
Melodicità
Acousticità
Valence
Ballabilità
Energia
BPM

Crediti

Testi

Baiko bada kyauta ne al-adar hausa auren sunna soyayyar manzo na

Aure yinsa yarda ne, nayi bege ne
'Kauna lakanin so ne, kanki hauka ne
Matsayin baiko kyauta, matsayin baiko
Baiko bada kyauta ne al-adar hausa auren sunna soyayyar manzo na
Lakanin 'kauna burina muyo aure
'boye sirrina kaine kazamo 'kyaure
A fagen 'kauna sam bamuda 'dan kore
Matsayin baiko kyauta, matsayin baiko
Baiko bada kyauta ne al-adar hausa auren sunna soyayyar manzo na
Har na dada yin sanki, bani 'kyamarki
Ko ya a tunanin ki, me yake baki
Matsayin baiko kyauta, matsayin baiko
Baiko bada kyauta ne al-adar hausa auren sunna soyayyar manzo na
Babu tababa laifi duka na tuba
Hakane riba tin ba'a yimana baiko ba
Dole in saba tin ba'ayi mana aure ba
Matsayin baiko kyauta, matsayin baiko
Baiko bada kyauta ne al-adar hausa auren sunna soyayyar manzo na
Mai albishiri goro, zamuje roro
Gonar mu gari baro, dole in turo
Matsayin baiko kyauta, matsayin baiko
Baiko bada kyauta ne al-adar hausa auren sunna soyayyar manzo na
Anka koro ni na taho gunka na tsira
Kazamo tsani na hawa sama ayi gyara
Ni ka rudeni kar asamu shiga tsara
Matsayin baiko kyauta, matsayin baiko
Baiko bada kyauta ne al-adar hausa auren sunna soyayyar manzo na
Baiko bada kyauta ne al-adar hausa auren sunna soyayyar manzo na
Baiko bada kyauta ne al-adar hausa auren sunna soyayyar manzo na
Baiko bada kyauta ne al-adar hausa auren sunna soyayyar manzo na
Baiko bada kyauta ne al-adar hausa auren sunna soyayyar manzo na
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...