Video musicale
Suggerimenti
Crediti
PERFORMING ARTISTS
Umar M Sharif
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Umar M Sharif
Composer
Testi
Karshen furuci na dake kiyi hakuri
Bar batu na so ni dake ba aure
Karshen furucin ka babu dadin sauraro
Kayi min afuwa in nayi ma laifi ne in sani
Soyayyar ka ta kama dukkan jiki na
Ban jin zan rayu idan ba kai a guri na
Karshen furuci, kayi raina na kuna
In laifi nayi ma sai nace kayi hakuri
Laifin baki yi min ba yanmata bar kuka
Son ki na cikin zuciya ta ba shakka
Mahaifin ki ya cutar dani ya sani kuka
Bani mantuwa dashi ya sani a rana
Mata ta dana ke auren sunnah
Yazo yace ita yake so da kauna
Wai sai in sake ta ya aura mata guna
Ni ko nace naki na bada muradi na
Ya nuna karfi da mulkin sa guri na
Na sake ta ya aura haka ban so ba
Karshen furucin ka babu dadin sauraro
Kayi min afuwa in nayi ma laifi ne in sani
Karshen furuci na dake kiyi hakuri
Bar batu na so ni dake ba aure
Laifi na mahaifi na kar da ka shafa min
Zaki na zumar soyayya ka dandana min
In ka guje ya zanyi masoyi ni tausaya min
In har na rasa ka na rasa muradi na
Karshen furuci na dake kiyi hakuri
Bar batu na so ni dake ba aure
Kayi hakuri masoyi ka ceci rai na
Kiyi hakuri kin ji karshen furuci na
In ka kini ya zanyi, ina zan sa kai na?
Kiyi hakuri ni da ke ba aure
Lyrics powered by www.musixmatch.com