album cover
Yane
37.994
Pop
Yane è stato pubblicato il 7 febbraio 2025 da MB RECORD NIGERIA LIMITED come parte dell'album Farin Wata - EP
album cover
Più popolari
Ultimi 7 giorni
00:15 - 00:20
Yane è stata scoperta più frequentemente a circa 15 secondi dall'inizio la canzone durante la settimana passata
00:00
00:15
00:20
00:45
02:55
00:00
03:19

Crediti

PERFORMING ARTISTS
Umar MB
Umar MB
Performer
COMPOSITION & LYRICS
umar musa sulaiman
umar musa sulaiman
Songwriter

Testi

Yane-yane?
Kona fada so ne?
Yane-yane?
Menene so ne?
Tsawan lokacin da muka kwashe
Soyayyar da mukayi tana da tushe
Bani misali dan komai kin kwashe
Kina kulawa dan kar ta rushe
Murmushin da nikeyi miki
Kallon da nikeyi miki
Yane-yane?
Menene so ne?
Ni babu laifi kirani da bawa
Allah kiyaye nayi miki rowa
Ki bar batunma naiyi dagawa ban kyale kowa
Kinga na fara ban daina ba
Ba mai zagi sai dai wawa
Yane-yane?
Menene so ne?
Dammara nai zan hidima a cikin so
Fadi zancen zuciya wanda nake so
Allah ya tsara koda basa so
Banda komai soyayyarki nake so
Ba kowa ba mai min sa ido
Ban kuka ba kwalli cikin ido
Yane-yane?
Menene so dai?
Yane-yane?
Menene so ne?
In har so ya sa ka kuka
Radadi na masoyi ya barka
Yasa zuciyarka cikin sarka
Ka gaza toshe dukkanin sirrin ka
Ba zancenma wai ma kacci abinci
Rike Allah zai kawo sassauci
Yane?
Yane-yane?
Menene so ne?
Written by: umar musa sulaiman
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...