album cover
Secure North
album cover
Secure North è stato pubblicato il 14 dicembre 2021 da 1838017 Records DK come parte dell'album Secure North - Single
14 dicembre 2021
Etichetta1838017 Records DK
LinguaEnglish
BPM106
Melodicità
Acousticità
Valence
Ballabilità
Energia

Video musicale

Video musicale

Testi

Secure the North
Secure the North
Ataimaka ataimaka
Ataimaka ataimaka
Secure the North
Secure the North
Ataimaka ataimaka
Ataimaka ataimaka
Lokaci yayi Arewa dole mu tashi mu farka
Lokaci yayi mama da baba mu tashi mu farka
Arewa ta kama da wuta
Wasunku sun boye a gida
Gani kukeyi bazai zo
Abun nesa na zama kusa
Allah ka kawo mana dauki dan mutanen nan sun kasa
Allah ka taimaki bayinka dan mutanen nan sun kwapsa
Kisa anan kisa acan
Kisa acan kisa anan
Malaman mu duka sunyi shiru kuma su suka sa muka zabe su
Kisa anan kisa acan
Kisa acan kisa anan
Manyan mu duka sunyi shiru kuma su suka sa muka zabesu
Lokaci yayi Arewa dole mu tashi mu farka
Lokaci yayi mama da baba mu tashi mu farka
Arewa ta kama da wuta
Wasunku sun boye a gida
Gani kukeyi bazai zo
Abun nesa na zama kusa
Allah ka kawo mana dauki dan mutanen nan sun kasa
Allah ka taimaki bayinka dan mutanen nan sun kwapsa
Omo my head heavy
This thing is driving me crazy
Omo kaina ya kulle
Na rasa ya zanyi tnani
Mutane na mutuwa kullum
Gwamnati na kallo kullum
Mutane na kuka kullum
Gwamnati na kallo kullum
Kana gida baka tsira ba
Makaranta baka tsira ba
Gurin aiki baka tsira ba
Kasuwa ma baka tsira ba
Ko ina ma baka tsira ba
Secure the North
Secure the lives
Secure the wealth
Secure the North
Secure the lives
Secure the wealth
Sboy Ne
Eh Manaa
Written by: ABBA SAAD
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...