album cover
Dije
6492
Alternative
Dije è stato pubblicato il 10 luglio 2022 da 2439720 Records DK come parte dell'album Zabi Naka
album cover
Data di uscita10 luglio 2022
Etichetta2439720 Records DK
LanguageEnglish
Melodicità
Acousticità
Valence
Ballabilità
Energia
BPM100

Crediti

PERFORMING ARTISTS
Adbull D
Adbull D
Performer
Umar M Sharif
Umar M Sharif
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Adbull D
Adbull D
Songwriter

Testi

Nagode Allah sarki rabbana dashi ya bani
Yar makaranta mai kyau ga kula
Da son addini
Tsarin ta yayi daban dana suaran mata
Kun ji ni
A iya fahimta ta ga iyayen ta
Bata raini
Nayi godiya samin ki kwarai
Tunda kin zabe ni
Zana so kizam mai share hawaye
Nayi kuka ne
Abun farin ciki ranar auren mu
Ni dake ba raini
Kalma ta so gareki na furta
Matso-matso ki saurare ni
Ah-hh-hh-ah
Ah-hh-hh-ah
Zuciya data same ki
Farin cikin ta zatai nuni
Alkawari kimin ko kin aure
Karki kece kin bar ni
Domin ki saka cikin raina
Koda yaushe tinani
Dana shiri nabar kaunar ki
A raina sai zuci ta hane ni
Domin kin kasance wani sashi
Rabbin jiki a gare ni
Hakan ne yasa kullum
Nazamo mai yawaita tinani
Rashinki a gare ni
Zai zama babbar matsala mai muni
Amsa na kece
Dan Allah taho-taho
Gani
Zuciyar dake soyayya
Bata fushi
Akan rashin ki zan komai Dije
Ke harda fushi
Dan Allah taho saurare ni
Karki ce kinyi fushi
Ki kama hanuwana da sauri
Kece mini zoben so amshi
Ranar farin ciki na gun umma ta
Kadai zan nunashi
Domin ta kasance tana ta jiran ranar
Toh kuma gashi
Dan Allah ki jure a fuska ta
Karda ki watso yashi
Ki amsa mini
Kice aure dani dakai na yarda
Anything wey you want meka do
Baby I go do for you
Anything wey you want baby
I go get you
You're my angel I want
Baby I go get you
I go give you my heart
Say no body party
Even if you want baby
I go get you, baby
Written by: Abdul D One
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...