album cover
Sa'adatu
album cover
Sa'adatu è stato pubblicato il 25 maggio 2018 da White House come parte dell'album Sabon Salo
Released25 maggio 2018
EtichettaWhite House
LinguaEnglish
BPM139
Melodicità
Acousticità
Valence
Ballabilità
Energia

Video musicale

Video musicale

Testi

Masoyiyata mai son fara'a ta
Aminiyata mai son dariya ta, Sa'a
Kai nayo sa'a
Sa'adatu sa'ar mata
Ya habibiyata
Aminiya ta
Masoyiya Sa'a, Sa'a, Sa'a Sa'adatu
Ke kin yo sa'a
Da Ado, da mai gata
Na zaga duniya ina ta kewaya (Sa'a)
Inata bincike akan masoyiya (Sa'a)
Halin Sa'adatu abin a kwaikwaiya (Sa'a)
Banga tamkar ta duka nahiya
Ya Aminiyata (Sa'a)
Habibiyata
Masoyiya Sa'a, Sa'a, Sa'a Sa'adatu
Yaki gimbiya
(Sa'adatu) tana kyan dabi'a
(Sa'adatu) mai dariya da fara'a
(Sa'adatu) mai kyan hali da da'a
(Sa'adatu) ko baka son Sa'a ai dole ne a rayuwa ka nemi sa'a
Yar gata
Eh, kece kadai a zuciya
Sa'adatu karki barni in sha wuya (ohoho)
Cikin jini da jijiya kaunarki ce kadai take ta zagaya (ohoho)
Rashin ganin ki idaniya
Sai in ji duk jikina ba lafiya (ohoho)
Sa'a ni ban da dukiya
Amma ina sanki cikin zuciya
(Sa'adatu) tana kyan dabi'a
(Sa'adatu) mai dariya da fara'a
(Sa'adatu) mai kyan hali da da'a
Sa'adatu
Masoyiyata mai son fara'a ta
Aminiya mai son dariya ta, Sa'a
Kai nayo sa'a
Ya Habibiyata
Aminiyata
Masoyiya Sa'a, Sa'a, Sa'a Sa'adatu
Kai kinyo Sa'a da Ado, 'da mai gata
Sa'adatu sa'ar mata
Eh, ya Sa'adatu na, akanki yau idanuwa suna ta kuka (soyayya)
Karki Kai ni rana, ki fid dani in samu mafaka (soyayya)
Akanki zanyi hauka, idan na rasaki dole zanyi kuka (iye, iye)
Ya Aminiyata (iye, iye)
Habibiyata (iye, iye)
Masoyiyata (iye, iye)
(Ashe) so yana da dadi
(Ashe) rabuwa babu dadi
(Ashe) mutuwa akwai takaici
Akwai takaici
Masoyiyata mai son fara'a ta
Aminiyata mai son dariya ta, Sa'a
Kai nayo sa'a
Sa'adatu sa'ar mata
Ya habibiyata
Aminiya ta
Masoyiya Sa'a, Sa'a, Sa'a Sa'adatu
Kai kin yo sa'a
Da Ado, da mai gata
Written by: Adam. A. Zango
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...