album cover
Kankara
album cover
Kankara è stato pubblicato il 5 maggio 2023 da Leety Cisse Music come parte dell'album Kankara - EP
Released5 maggio 2023
EtichettaLeety Cisse Music
LinguaEnglish
BPM63
Melodicità
Acousticità
Valence
Ballabilità
Energia

Testi

Wannan Kurji da ta barni da shi
Baya warke Wa
Kullun dare da rana Karuwa Yake
Har na kasa kwana, Zabura Nake
Wanna duhu da ta sani ciki
Baya Haske Wa
Tace wai zata dawo, hakura nake
A cikin Zuciya fa damuwa nake
Wannan sarka da ta sani ciki
Makullin sa, ko na tare dani
Kankara, Kankara
Da baya Narke wa
Wanna Kunci da fadi ciki
Maganin sa ko na tare dani
Kankara, Kankara
Da baya Narke wa
Kankara, Kankaran Da baya Narke wa, (Kankaraaaa)
Nace kankara, Kankaran Da baya Narke wa, (Kankaraaaa)
Kankara, Kankaran Da baya Narke wa, (Kankaraaaa)
Nace kankara, Kankaran Da baya Narke wa, (Kankaraaaa)
Wannan hali da take da shi
Ai baya burge wa
Kullun na tashi safe razana nake
Abinci ma da kya har gaddama nake
Wannan sarka da ta sani ciki
Makullin sa, ko na tare dani
Kankara, Kankara
Da baya Narke wa
Wanna Kunci da fadi ciki
Maganin sa ko na tare dani
Kankara, Kankara
Da baya Narke wa
Kankara, Kankaran Da baya Narke wa, (Kankaraaaa)
Nace kankara, Kankaran Da baya Narke wa, (Kankaraaaa)
Kankara, Kankaran Da baya Narke wa, (Kankaraaaa)
Nace kankara, Kankaran Da baya Narke wa, (Kankaraaaa)
Wannan sarka da ta sani ciki
Makullin sa, ko na tare dani
Kankara, Kankara
Da baya Narke wa
Wanna Kunci da fadi ciki
Maganin sa ko na tare dani
Kankara, Kankara
Da baya Narke wa
Kankara, Kankaran Da baya Narke wa, (Kankaraaaa)
Nace kankara, Kankaran Da baya Narke wa, (Kankaraaaa)
Kankara, Kankaran Da baya Narke wa, (Kankaraaaa)
Nace kankara, Kankaran Da baya Narke wa, (Kankaraaaa)
Written by: Yussif Cisse Mohammed
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...