album cover
Fati
11.496
Music
Fati è stato pubblicato il 27 luglio 2023 da Namenj come parte dell'album Tuna Baya
album cover
Più popolari
Ultimi 7 giorni
00:05 - 00:10
Fati è stata scoperta più frequentemente a circa 5 secondi dall'inizio la canzone durante la settimana passata
00:00
00:30
00:45
01:55
02:15
00:00
02:22

Video musicale

Video musicale

Crediti

PERFORMING ARTISTS
Namenj
Namenj
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Namenj
Namenj
Songwriter

Testi

Fatima (Fatima)
(It's Dreams on the beat)
Ran dana fara ganin ki Fatima
Ran Asabar ne kin ci kwalliya
Da yammaci, sannan ga damina
Ta busa sanyi tamkar da safiya
Wajen biyar da rabi nake nufi
Hunturu tayi shiru ba hayaniya
Wayyo fati ba hayaniya
Ga ni'imar Allah a ko ina
Ciyawa tai kore gaba daya
Sai ga baiwa nan daga Allah
Fati, kin danno karo daya
Fati, yar asalin mai balwa
Fati, yar Adamawa jinin Yola
Fati, yau Salisu yana jin ki
Fati, zo taho garin Kano
(Fati, zo taho garin Kano)
Cikin shekara ni da Fatima
Soyayyar mu ta zaga ko ina
Hatta ma abba ga Fatima
Yasan muna son juna da gaskiya
Yayi alkawar, zai je Adamawa
Don ya sanar da ummi ga Fatima
Sai ga mutuwa tayi gaggawa
Ta dauki abba ga Fatima
Fati, yar asalin mai balwa
Fati, yar Adamawa jinin Yola
Fati, yau Salisu yana jiran ki
Fati, zo taho garin Kano
Fati, zo taho garin Kano
(Fati, zo taho garin Kano)
Yau fati ta koma Adamawa
Bani da ikon ganin ta ko daya
Allah shi zai bani Fatima
Bani da wayau ko guda daya
Sunan kaka ta Fatima
Sunan babbar yan mu Fatima
Sunan yar autan mu Fatima
Ya Allahu ka bani Fatima
Fatima
Fatima
Fatima
Written by: Namenj
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...