album cover
Diri
album cover
Diri è stato pubblicato il 1 dicembre 2023 da Bestclass Entertainment come parte dell'album Allah Ya Fisu/Diri - Single
Released1 dicembre 2023
EtichettaBestclass Entertainment
LinguaEnglish
BPM119
Melodicità
Acousticità
Valence
Ballabilità
Energia

Testi

Ooo yeah!
Nace madallah
Bamihan na y'an mata
Lelele
Yau kun hadu da Dan gata
Kun hadu da Dan gata lelele
Mr Dj ka bamu kida
Har sai y'an matan nan sun rikida
Mun shirya mu sha rawa
Bamu kida mu sha rawa
Mr Dj ka bamu kida
Har sai y'an matan nan sun rikida
Mun shirya mu sha rawa
Bamu kida mu sha rawa
Bamu diri Dj Bamu diri
Irin dirin da zai Damu gari
Bamu diri Dj bamu diri
Mu sha rawa sai an wayi gari
Bamu diri Dj Bamu diri
Irin dirin da zai Damu gari
Bamu diri Dj bamu diri
Mu sha rawa sai an wayi gari
Kona musu mixer
Bamu diri
Koma musu booster
Bamu diri
Pasa musu speaker
Bamu diri
Yaga musu woofer
Bamu diri
Rikita musu anguwa
Birkita musu kasuwa
Bamu kidan more rayuwa
Mai kwantar da damuwa
Dj give me the beat, give me the beat
Ka bani kidan more rayuwa we go scatter my brain
Ya pasa mini medulla eh eh
Dj diri muke so
Kuma volume dari muke so
Kida ya damu gari muke so
Sai an wayi gari muke so
Rikici, a biki
Ko kadan bana son rikici
Rikici bana son rikici
In akwai y'an mata masu motsa jiki
Baby show me your backside
In dan shiga offside
Y'an mata na iya waka
Ki shigo mu taka, mu motsa jiki
Mr Dj ka bamu kida
Har sai y'an matan nan sun rikida
Mun shirya mu sha rawa
Bamu kida mu sha rawa
Mr Dj ka bamu kida
Har sai y'an matan nan sun rikida
Mun shirya mu sha rawa
Bamu kida mu sha rawa
Bamu diri Dj Bamu diri
Irin dirin da zai Damu gari
Bamu diri Dj bamu diri
Mu sha rawa sai an wayi gari
Bamu diri Dj Bamu diri
Irin dirin da zai Damu gari
Bamu diri Dj bamu diri
Mu sha rawa sai an wayi gari
Kona musu mixer
Bamu diri
Koma musu booster
Bamu diri
Pasa musu speaker
Bamu diri
Yaga musu woofer
Bamu diri
Rikita musu anguwa
Birkita musu kasuwa
Bamu kidan more rayuwa
Mai kwantar da damuwa
Dance!!!
Mr Dj ka bamu kida
Har sai y'an matan nan sun rikida
Mun shirya mu sha rawa
Bamu kida mu sha rawa
Mr Dj ka bamu kida
Har sai y'an matan nan sun rikida
Mun shirya mu sha rawa
Bamu kida mu sha rawa
Bamu diri Dj Bamu diri
Irin dirin da zai Damu gari
Bamu diri Dj bamu diri
Mu sha rawa sai an wayi gari
Bamu diri Dj Bamu diri
Irin dirin da zai Damu gari
Bamu diri Dj bamu diri
Mu sha rawa sai an wayi gari
Kona musu mixer
Bamu diri
Koma musu booster
Bamu diri
Pasa musu speaker
Bamu diri
Yaga musu woofer
Bamu diri
Rikita musu anguwa
Birkita musu kasuwa
Bamu kidan more rayuwa
Mai kwantar da damuwa
Written by: Bamison Ishaku Azi
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...