album cover
Rigima
4
Hip-Hop/Rap
Rigima è stato pubblicato il 1 gennaio 2024 da BashMan come parte dell'album Rigima - Single
album cover
Data di uscita1 gennaio 2024
EtichettaBashMan
Melodicità
Acousticità
Valence
Ballabilità
Energia
BPM107

Crediti

PERFORMING ARTISTS
BashMan
BashMan
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Bashir Abdullahi
Bashir Abdullahi
Songwriter

Testi

Yah
BashMan Dan Nobor
Muka kira suka ki su dauka
Muka jira suka ki su paka
Muyi magana suki su tanka
Wai gani suke suna da harka
Muka kira suka ki su dauka
Muka jira suka ki su paka
Muyi magana suki su tanka
Wai gani suke suna da harka
Rigima Rigima
Da kudina ba mai mini rigima
Rigima Rigima
Tofa yanzu ba mai mini rigima
Rigima Rigima
Da kudina ba mai mini rigima
Rigima Rigima
Tofa yanzu ba mai mini rigima
Da kudina ba mai mini rigima
Spend cash irin na dujima
Kafinta ina da guduma
Thug life zan fada miki kin fiya hadama
Yanzu Fita in muka saka jiki
Da Sun manta cewa komai na da lokachi
Dan gari babu mai samini doka enbi
Wannan aii abinchin mu ne toh wayaisa yachi
Omo Shot down idan muka zo
Jin mu ake daga arewa zuwa iko
Tafiyan mu na guda duk da babu motor
Yanzu roko suke wai Dan Nobor mu dauki hoto
Akwai kudi toh make you relax
Kashye fans di na nakeyi Amma da tracks
Sun bukachi beef aguna na hada su da snacks
Shi yasa
Muka kira suka ki su dauka
Muka jira suka ki su paka
Muyi magana suki su tanka
Wai gani suke suna da harka
Rigima Rigima
Da kudina ba mai mini rigima
Rigima Rigima
Tofa yanzu ba mai mini rigima
Rigima Rigima
Da kudina ba mai mini rigima
Rigima Rigima
Tofa yanzu ba mai mini rigima
Gashi yanzu so suke su mana magana
Tunda Yanzu sunga mun shigo da tsaraba
And you know say ni bana fada
Amma tunda na iya dole en daga ka fada
A da addu’a suke mu wulakanta
But sun manta cewa mirinda no be fanta
Pako wey dey look like ajebotter
Fresh boy aii ina da kyau Ko babu filter
You know
No be today aii mun jima in the game
And you know say undertaker no be
kane
Wai they take is easy toh we most to zagga them
Flows na na bana
Oh’ mo, Motigbana
Babu shakka nasan dukanin abunda ke gaba na
Machetes ashana
Ga’ Dan kasa tana
Aikata su nakeyi kuli yomin
dare da rana
Flow na na omo motigbana
Muka kira suka ki su dauka
Muka jira suka ki su paka
Muyi magana suki su tanka
Wai gani suke suna da harka
Rigima Rigima
Da kudina ba mai mini rigima
Rigima Rigima
Tofa yanzu ba mai mini rigima
Rigima Rigima
Da kudina ba mai mini rigima
Rigima Rigima
Tofa yanzu ba mai mini rigima
Written by: Bashir Abdullahi
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...