album cover
Nagode Allah
2
Hip-Hop/Rap
Nagode Allah è stato pubblicato il 5 gennaio 2024 da 6266233 Records DK come parte dell'album Nagode Allah - Single
album cover
Data di uscita5 gennaio 2024
Etichetta6266233 Records DK
LinguaEnglish
Melodicità
Acousticità
Valence
Ballabilità
Energia
BPM113

Video musicale

Video musicale

Crediti

COMPOSITION & LYRICS
Young Gee
Young Gee
Songwriter

Testi

(Prince Production)
Bana sauraran wata muryar baby in ba taki ba
Hasken annuri da idanu nasan ban ga kamar ki ba
Na so linzami da alakar so jani wuce gaba
Ki tabbata in bake toh bani kin zama mahadi na
Zabi in za'a ban a cikin taro kece zana nuna
Kin shiga a kota'ina a cikin rai na kin taba har jini na
Rausaya, rausaya yanmata
Rausaya, rausaya yanma
Rausaya, rausaya yanmata
Rausaya, rausaya yan
Rausaya, rausaya yanmata
Sarauniya
Zinariya
A raina kece (kece)
Kin shiga ko'ina
Kin zagaya
Zuciya kin sace
Kalli idaniya
Ki tausaya
Kar ki sani maraici
Kan ki nasha wuya
Habibiiya, ki nuna halacci
Duk burin raina a kan ki yake
Baitocin kauna in zan yo a kan ki ne na zana
Rausaya, rausaya yanmata
Rausaya, rausaya yanma
Rausaya, rausaya yanmata
Rausaya, rausaya yan
Rausaya, rausaya yanmata
Tunda ke kika nuna ni
Kar da baya ki kyale ni
Ga hanuna kice "gani"
Gani, gani
Tunda ke kika nuna ni (gani)
Kar da baya ki kyale ni
Ga hanuna kice "gani"
Gani, gani
Samu guri mana zauna (zauna)
Amshi abincin tauna (tauna)
Goro na baki na kauna
Kin shiga birnin raina
Rausaya, rausaya yanmata
Rausaya, rausaya yanma
Rausaya, rausaya yanmata
Rausaya, rausaya yan
Rausaya, rausaya yanmata
(Midget Mix)
Written by: Young Gee
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...