Testi

Ya gurin zai yi kamar kufai Kamar bama nan Taruwa babu kiɗa akwai mu Gwari kenan Mu buga ko wasu basu nan Sana'ar kenan Tunda na ce, "Sama mata" An saman shike nan Mai zani ɗaura zanin ki Zamu fara kenan Ga zare ga abawa Ga iri da makwarwa Na sani kwayi rawa da kunji gangar Gwanja Kai! (Amada) Ku zo kuji Amada kiɗan mata Sautin da ba na yara ba Amada kiɗan mata Wani sauti da ba na yara ba Hai Sama Haba Sama Kai Haba Oribo Kai! Nayi-nayi a riƙen mutane na Anƙi-anƙi maganar tana ci na Ina suke ne? Ko sun tsaya kwana Ko dai saman ce Ta wa ƴan ƙasan nisa Bari mu yi wa bin ram Da batun mu tattausa A ci ba biya Sunan kasuwar kiɗa Yauwa, (kai!) Kai! Haba! Ku zo kuji amada kiɗan mata Sautin da ba na yara ba Amada kiɗan mata Wani sauti da ba na yara ba Hai Sama Haba Sama Kai Haba Oribo Duk nisa na taffiyar falke Ai ya gane martabar marke Duk nacin ƙuda yana kallo Bai da gurin zama cikin wake Shi ko dai bishiyar gamji Jura mai sara Ai Allah ne yake nufin sai ke, toh-toh-toh Ku zo kuji amada kiɗan mata Sautin da ba na yara ba Amada kiɗan mata Wani sauti da ba na yara ba Hai Sama Haba Sama Kai Haba Oribo
Writer(s): Ado Gwanja Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out