Testi

(C One Producer) Babyn baby (yar dagwas) Babyn baby na (yar dagwas) Babyn baby, baby kai ne baby na dan dagwas Babyn baby (dan dagwas) Babyn baby na (dan dagwas) Babyn baby, baby kece baby na yar dagwas Ni saurayin da nake so (dan dagwas) Dan dogo ne haka (dan dagwas) Dan baki mai saje (dan dagwas) Mai tsafta ba shakka (dan dagwas) Irin namijin da nake so (dan dagwas) Toh ai shine haka (dan dagwas) Ka biya hakin so (dan dagwas) Allah saka maka (dan dagwas) Ka wanke ni da soso (dan dagwas) Mai kake so nayi maka (dan dagwas) Ni komai zan maka tunda ka soni ba fashi haka dan dagwas Zan bude littafi na, littafi na (dan dagwas) Binciko sirrin nan don in zuba mata kauna (dan dagwas) Son ta ne aiki na (dan dagwas) Dandadon sirri na (dan dagwas) Nine babyn ta Ita ce baby na yar dagwas Nice babyn ka (yar dagwas) Marufin sirrin ka (yar dagwas) Karshen labarin ka Nice babyn ka dan dagwas Kuji labarina, kuji labarina (dan dagwas) Son babyn tawa ta kure maneji na (dan dagwas) Nayi hasashe dama kece karshen lissafi na (dan dagwas) Toh zo in saya ki (dan dagwas) In saki a daki na (dan dagwas) Tarairaya in kula ki (dan dagwas) In sauke hakki na (dan dagwas) In ga na same ki Na cike burina yar dagwas Ki soni don Allah ba so irin na yaudara ba Zan so ka don Allah ba so irin na yaudara ba Nike nake wa kauna da wata bazan fara ba Ni kai na bai wa kauna wanin ka bazai samu ba Toh tunda mun sasanta Soyayyar mu sai ki rike ta Ni nasan aiki na Ya so bazan nuna ba? Eh babyn baby na nagode Babyn baby na yar dagwas Babyn baby na nagode Babyn baby na dan dagwas (C One mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out