Crediti
PERFORMING ARTISTS
Danmusa New Prince
Lead Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Musa Muhammad Danmusa
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
DJ Tunez
Producer
Testi
[Intro]
Ayar-ayar-ayar
Kunji amarya da ango sai mu fito
Haka
Ga Dan Musa yana waƙa da salo
(It's DJ Tunez on the beat)
[Verse 1]
Mai haƙuri shine ke jimiri
Masu fushi sai mun canja hali
Masu kuɗi suke tada guri
Koda fari, a surka mun da baƙi
Ayirriri amarya zo da wuri
Yanzu nazo in muku waƙar da nayi
Kuji aure shike gyara gida
Yayi tsaf-tsaf ba sauro da ƙuda
Sai kaji ƙamshi turare ne na wuta
Da shigarka a maka barka da zuwa
[Verse 2]
Duka gidan da babu mata bai cika ba
In har kaga kaca-kaca sai daƙin mu maza
Kuyi aure kusan sirrin nutsuwa
Kayi bacci ka ƙara baka gaji na
Ga abinci a kawo ma da ruwa
In kaga dama kasha nono da fura
Kuyi hira musamman in da wuta
Kaji gauro Allah baka haɗu ba
[Chorus]
Odogwu baba
(Odogwu baba)
To kuce Odogwu baba
(Odogwu baba)
Ga amarya ga angonta
(Odogwu baba)
Ango Odogwu baba (Sama)
(Odogwu baba)
Ango Odogwu baba
(Odogwu baba)
Kuyi rawa kuna juyawa
(Odogwu baba)
Kuyi rawa kuna juyawa
(Odogwu baba)
Ga amarya ga angonta
(Odogwu baba)
Gidan biki a yau mun sauƙa
(Odogwu baba)
Muna farin ciki shikenan
(Odogwu baba)
Kuce Odogwu baba
(Odogwu baba)
Eh kuce Odogwu baba
(Odogwu baba)
Yara kuce Odogwu baba
(Odogwu baba)
Sama, haka
(Odogwu baba)
(Odogwu baba)
(Odogwu baba)
[Verse 3]
Nima Allah kaini duniyar kyawawa
In samo mata dai-dai dani ta arewa
Ta tuƙa tuwo har kunu tana damawa
Ta sauke ɗumame ta ɗan karomin nawa
Wayyo daɗi duniya zama da masoyi
Wadata ke sanya alwala da turare
Amarya ki gaida ango
Written by: Musa Muhammad Danmusa