album cover
Kauna
3
Gospel
Kauna è stato pubblicato il 30 luglio 2024 da Kabrister Music Global come parte dell'album Babban Sarki
album cover
Data di uscita30 luglio 2024
EtichettaKabrister Music Global
Melodicità
Acousticità
Valence
Ballabilità
Energia
BPM114

Crediti

PERFORMING ARTISTS
Yaks Aruwa
Yaks Aruwa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Yaks Aruwa
Yaks Aruwa
Songwriter

Testi

Kauna mallamai kauna ye
Kauna itace babba
Kauna Pastochi Kauna ya
Kauna itace babba
Kauna Yan Yara
Kauna itace babba
Kauna Yan mata
Mallam ya za ayi
Ka ki dan'uwa
Mallama ya za ayi
Ki ki yar'uwan ki
Cikin Zamantakewa kullum
Mu na gaba da juna
Kanan bayan haka
Sai mu koma wai min je ibada
Kauna itace babba
Ka ji Kabiru
Kauna itace babba
Mallam Sunday
Mu kaunace juna
Kauna mallamai kauna ye
Kauna itace babba
Kauna Pastochi Kauna ya
Kauna itace babba
Kauna Yan Yara
Kauna itace babba
Kauna Yan mata
Sai mu kaunace juna
Yan'uwa
Haka Allah ya ke so
Sai mu rungume June
Yan'uwa
Haka Allah ya ke so
Hakuri da kaunar ji
MallamKa jiya
Juriya da yafiya
Reverend da Pastor
Rike hannun juna
Mallam ka ji jawabi
Abba da ummi na
Musulmai da Krista
Wadda ya San kauna
Ya San Mai iko
Wacce ba ta San kauna ba
Ta Kauce hanya
Mu kaunace juna
Written by: Yaks Aruwa
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...