album cover
Basuso
30.384
Afro-Beat
Basuso è stato pubblicato il 8 agosto 2025 da SUBABANE records come parte dell'album Basuso - Single
album cover
Più popolari
Ultimi 7 giorni
01:20 - 01:25
Basuso è stata scoperta più frequentemente a circa 1 minuti and 20 secondi dall'inizio la canzone durante la settimana passata
00:00
00:10
00:15
00:20
00:30
00:45
00:50
01:00
01:20
01:45
01:55
02:35
00:00
02:45

Crediti

PERFORMING ARTISTS
DJ Ab
DJ Ab
Performer
Haruna Abdullahi
Haruna Abdullahi
Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Haruna Abdullahi
Haruna Abdullahi
Composer
PRODUCTION & ENGINEERING
Ekstrah
Ekstrah
Producer

Testi

(Basuso)
(Basuso)
(Basuso)
(Basuso)
Basuso ana party
Ko a makaranta, ana party
Ace ai zabe, ayo zabi kuna tare da wa?
(Abbati)
Kafe nawa kuka zo (Seven thirty)
Yaushe zamu gama? (Seven thirty)
Dj cigaba da gashi da gashi da gashi
Bar suya sai ran sati
Bani madara, hada ta da malta guinness
Wetin dey worry me na sabiness
Nogo let dem breath coz i sabi mess
Dem dey hate dem dey create their own happiness
Basu iyawa they're to lazy
Latsa su kaman breadi
Suna da kowa da kowa da-
Amma basu da wani kaman ab lets-
Basuso
Inji dadi
Basuso
Suga ina gaba
Basuso
Suga ina ta ci
Basuso
Suga ina kiba
Basuso
Inji dadi
Basuso
Suga ina gaba
Basuso
Suga ina ta ci
Basuso
Suga ina kiba
In dai ni ne
Zasu gaji
In dai ni ne
Zasu bari
In dai ni ne
Zasu gaji
In dai ni ne
Zasu bari
Basuso inyi gaba
A harkan nan na zam shugaba
Kin iya kunu toh ga dj ab tana da ni ba sai ta sa sugar ba
Suna ta haushi kaman dabbobi
Dan sunga ni ke baro nambobi
Ab'n nan ku kyaleshi yana maida rappers atamfofi
Ni ne me ma rappers kwace
Concentrated nazo babu tace
Ni da masu so na munyo dace
Makiya sun shiga uku sun lalace
Basu iyawa they're to lazy
Latsa su kaman breadi
Suna da kowa da kowa da-
Amma basu da wani kaman ab
Basuso
Inji dadi
Basuso
Suga ina gaba
Basuso
Suga ina ta ci
Basuso
Suga ina kiba
Basuso
Inji dadi
Basuso
Suga ina gaba
Basuso
Suga ina ta ci
Basuso
Suga ina kiba
In dai ni ne
Zasu gaji
In dai ni ne
Zasu bari
In dai ni ne
Zasu gaji
In dai ni ne
Zasu bari
Written by: Haruna Abdullahi
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...