album cover
Kwalliya
714
R&B/Soul
Kwalliya è stato pubblicato il 1 agosto 2025 da The Sonicos come parte dell'album Kwalliya - Single
album cover
Data di uscita1 agosto 2025
EtichettaThe Sonicos
LinguaEnglish
Melodicità
Acousticità
Valence
Ballabilità
Energia
BPM117

Testi

SAGY GEE Shine sunana
Can you be my wife?
Coz na you I like
Randa na ganki kika sace zuciya wallai
Kinsa jan baki
Kyawun ki ya rudani
Fuskar ki tana kyalli
Gun shot kika har bani
Yarinya hausa fulani
Inaso ki kulani
Duk inda zaki na rakaki koh akwai wuya
Yarinya hausa fulani
Inaso ki kulani
Duk inda zaki na rakaki koh akwai wuya
Ahh ayee Ayee ayee Ayee ayee
Ga wata taci kwalliya ta daura kallabi
Dan taso juyo matso taho a hankali
Jani muje ki kaini chan gida mama tasan dani
Ahh ayee Ayee ayee Ayee ayee
Ga wata taci kwalliya ta daura kallabi
Dan taso juyo matso taho a hankali
Jani muje ki kaini chan gida mama tasan dani
Ashe haka so ake shiga
Dan yashige dani
Tun jiya keh nake bida
Yau gaki gani
So I can't let you go baby
You're my Mi Amor
Kin shiga zuciyata kin tafi da hanakali
Daga keh babu kishiya
Keh nakira da gimbiya
Keh wallahi kin hadu
Tafiyar ki tanada kyau
Sai ma kinsa kallabi
Kin tafi da hankali
Ahh ayee Ayee ayee
Ga wata taci kwalliya ta daura kallabi
Dan taso juyo matso taho a hankali
Jani muje ki kaini chan gida mama tasan dani
Ahh ayee Ayee ayee
Ga wata taci kwalliya ta daura kallabi
Dan taso juyo matso taho a hankali
Jani muje ki kaini chan gida mama tasan dani
Written by: SAGIR TALBA USMAN
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...