album cover
Dama
album cover
Dama è stato pubblicato il 10 marzo 2026 da MRG RECORD come parte dell'album Dama - Single
10 marzo 2026
EtichettaMRG RECORD
LinguaEnglish
BPM94
Melodicità
Acousticità
Valence
Ballabilità
Energia

Testi

It’s mome neh on the mix
Ah ah
Dey call me mome neh on this one ni baby girl sonki fa ya shiga raina
Eh baby zoki bani dama
Ni ma na samu dama
Baby zoki sani a inda kika sa wasu ke ta fama
(Mmm-mmm-mmm)
(Ah-ah-ah-ah-ah)
(Ah-ah-ah-ah-ah)
(Ah-ah-ah-ah-ah)
(Ah-ah-ah-ah-ah)
Ni na so ki kuma na ce babu kamar ki
Sarauniyar kirki zuciya ke ce kike mulki eh-eh
Kin iya ado baby na na
Kin iya rawa baby na na
Kome kika ce zan yi kuma ke zan bai wa dukiya na
Kin iya ado baby na na
Kin iya rawa baby na na
Kome kika ce zan yi kuma ke zan bai wa dukiya na
Eh baby zoki bani dama
Ni ma na samu dama
Baby zoki sani a inda kika sa wasu ke ta fama
(Mmm-mmm-mmm)
(Ah-ah-ah-ah-ah)
(Ah-ah-ah-ah-ah)
(Ah-ah-ah-ah-ah)
(Ah-ah-ah-ah-ah)
You’re my angeli
Mai kwantar da hankali
Nafiso inganni raina baki na yadda kizamomini ajali
Ban dama nazam mijinki
Mai kore duk damuwarki
Nizandau dawayniyarki
Inkinso ni zan miki wanki
Ban dama nazam mijinki
Mai kore duk damuwarki
Nizandau dawayniyarki
Inkinso ni zan miki wanki
Zoki bani dama
Ni ma na samu dama
Baby zoki sani a inda kika sa wasu ke ta fama
(Mmm-mmm-mmm)
(Ah-ah-ah-ah-ah)
(Ah-ah-ah-ah-ah)
(Ah-ah-ah-ah-ah)
(Ah-ah-ah-ah-ah)
Dey call me mome neh on this one ni sonki fa baby ya cikamin dukka raina
Written by: Mohammed Umar
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...