album cover
Yarda Dani
R&B/Soul
Yarda Dani è stato pubblicato il 28 aprile 2026 da mastering.studio come parte dell'album Yarda Dani - Single
album cover
Data di uscita28 aprile 2026
Etichettamastering.studio
Melodicità
Acousticità
Valence
Ballabilità
Energia
BPM112

Crediti

PERFORMING ARTISTS
Isah A Abdallah
Isah A Abdallah
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Isah A Abdallah
Isah A Abdallah
Composer

Testi

Sahiba yarda dani
Karki bar abidani
Inda zana chutu na san ke bazakibi dani ba
bazakibi dani ba.
Asamarin ki babu irin ni
Kyan hali ko a kaman ni
In akwai ki nunamin ko ni bazanaki kalla ba
bazanaki kalla ba!
bazanaki kallah ba!!.
Buɗe idan ki ki kalleni
Ɗan juyo ki dubeni
Ni ban zo da wasa ba
ban zo da wasa bah
Ni ban zo da wasa ba!!!.
Ƴar Fulani zo gani
Me kike so in miki ni
Ni masoyin ki ne na gaske bazan miki karya ba
bazan miki karya bah!.
Ke mahadi nace
Zuciya ke tenuni
Maza yarda dani a gidana bazakiyi ƙwalla ba
bazakiyi ƙwalla bah!
bazakiyi kuka ba!!.
Ke dai yarda dani ƴar nan
Ɗan nunani kice wannan
In kakace Masoyina bazan ki jin daɗi ba
bazan ki jin daɗi ba!!.
Ni bazan ki jin daɗi ba!!.
Zo kiga gonar mu dake
tayi launi huda
Zamuje mu gewaya dake baza muje dasu ba
baza muje dasuba!.
Ga sadaki zan baki
So nake na aureki
Komai kika so a gidah na baza ki rasa ba
baza ki rasa ba!
Kinji baza ki rasa bahh!!.
Me kike so ki faɗamun
Ko mene furta mun
Ni bazan ki saurara ba
bazan ki saurare ba!
Ni bazan ki saurare ba!!!.
Ke dai bani zuciyar
Goma ta huce biyar
Maza zaɓeni a cikin su baza kiji kunya ba
bazah! ki kunya ba!
Kinji baza kiji kunyaa!!!
So har ya zama ƙauna
Daure ki fahimce ni
In babu ke gareni baza aganen ba
baza a fahimcin ba!.
Kinga na iya yaran ki
Nima naune me san ki
Shiyasa nake so ni a gareni
ki zamma uwar ƴaƴana
Eh uwar ƴaƴana
kinji ki zamma uwar ƴaƴana!!!..
Written by: Isah A Abdallah
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...