album cover
Rai
5017
Music
Rai è stato pubblicato il 25 maggio 2026 da General Six come parte dell'album Rai - Single
album cover
Più popolari
Ultimi 7 giorni
00:25 - 00:30
Rai è stata scoperta più frequentemente a circa 25 secondi dall'inizio la canzone durante la settimana passata
00:00
00:15
00:25
00:30
01:10
01:25
01:45
00:00
02:22

Testi

Make water carry me dey go
Kyakkyawa
Kyakkywa irin ki
Ke nake so
Ke nake so
Saboda babu irin ki
Dan Allah ki bani dama
Dan Ina son ganin ki
So daya na gan ki but tunanin ki nakeyi
Na tambaye kanen ki dan na dena ganin ki
Ga atamfa da zanen ki, oh baby ina kewan ki
Na tambaye kanen ki dan na dena ganin ki
Ga atamfa da zanen ki, oh baby ina kewan ki
Ooh woah-woah (masoyiya ta)
Ooh woah-woah (gimbiya)
Baby zan zo (zan zo)
Zan zo (zan zo)
Ooh woah-woah (masoyiya ta)
Ooh woah-woah (gimbiya)
Baby zan zo (zan zo)
Zan zo (zan zo)
Na kasa bacci jira nakeyi ki kira ni
Gobe da safe in da rai da lafiya inzo
In baki gan ni ba
Kar kiyi kuka share hawaye
Sa ni cikin addu'a irin addu'ar iyayye
Allah ya sa mu dace
Bakin hali mu kauce (Amin)
Ya raba mu da talauci
Kullum mu samu kudi
Na tambaye kanen ki dan na dena ganin ki
Ga atamfa da zanen ki, oh baby ina kewan ki
Na tambaye kanen ki dan na dena ganin ki
Ga atamfa da zanen ki, oh baby ina kewan ki
Ooh woah-woah (masoyiya ta)
Ooh woah-woah (gimbiya)
Baby zan zo (zan zo)
Zan zo (zan zo)
Ooh woah-woah (masoyiya ta)
Ooh woah-woah (gimbiya)
Baby zan zo (zan zo)
Zan zo (zan zo)
Written by: Dare Adeyinka oladunni, Umar Abu Ali
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...