album cover
AMARYA
28
Afro-Beat
AMARYA è stato pubblicato il 21 agosto 2026 da 616 Records come parte dell'album END OF AN ERA II
album cover
Data di uscita21 agosto 2026
Etichetta616 Records
LinguaEnglish
Melodicità
Acousticità
Valence
Ballabilità
Energia
BPM119

Testi

In sunsan wata basusan wata ba
Alqawari yayi amarya
Kai koda beshigar wuriba
Kufadawa magauta sunyi karya
Kuyi zama ba zaman fushi ba
Kubi gaskiya ku kyale karya
Ba dan wasu zakuyo zama ba
Ribar soyayya Ayi aure
Lala lala la lalala
Lalala lala Ła lalala
Lalala lala Ła lala Ła
Lala lala lala la la lala la
Wai menene dadin soyayya
Wai menene ribar soyayya
Rashin me kaunane kesa ai jinya
Toh dai ga ango yasamo mai kunya
Najinaji zanche ne
Ku gyara ko ina bikin masoyane
Zafi zafi zuchiyar magautane
Kuche dasu ilahu yayi sunkasa
Amarya kinsha yari da kaya
Amarya yau kyaunki bashi buya
Da dadi kadai so a soka yafi
Da kuna in anka kika zafi
Lala lala la lalala
Lalala lala Ła lalala
Lalala lala Ła lala Ła
Lala lala lala la la lala la
Lala lala la lalala
Lalala lala Ła lalala
Lalala lala Ła lala Ła
Lala lala lala la la lala la
Written by: Usman B Usman
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...