歌詞

Bash neh pha Bash neh pha Bash neh pha Am tired I say am tired Yau dole in tona asiri Bash neh pha Da safe na tashi aljihu na empty Tsinanniya wai in siya mata kati Ko da safe da kyar ne nasha tea Sai sha biyu da yan wasu minti Dazu akaina ma dauki cementy Ina tsaki haka dai nabi titi Ke kina gida sai dai kiji sauti Ni ina hustle ina da parati Rana ta kona ni gaki beauty Nagane cutana ne kike saiti Saida yamma ki kirani sweety Ka siyo gasashen zakara luti Ina son ganinka kar kazo empty Abu mai tsada nake so da minti Ka siyo da yawa zan ba su aunty Kaji mai dogon baki kamar titi Ka zo da wuri kar kazo da lati Zataci banza zataci bati Tanada wani kaninta Abbati Zata turo man shi kowane sati Kudin da zanba mama muje kanti Tonon asirinki saida salati In cigaba da kulaki (da matsala) In kika karya jarina (da matsala) Kin hana kula da mama (da matsala) Kin sa ina ganin mata (da matsala) Kullum ki dinga kirana (da matsala) Ki hana yin arzikina (da matsala) Kullum ki cinye kudina (da matsala) In kanada babe lashe money (da matsala) In kinada guy lashe money (da matsala) Bash neh Ni ta kalla ta kirani wai dan mako Don itane nama garage sammako Ta hana inyima yan uwa taimako Zan siya mata dankali buhun bako Karyane bataci kaza ba duk mako Sai tace zataci zataci kidi ka binciko Ta ce in siya mata anko kunji ko Wai tana son canjin wayanta duk mako Kece mai cin kudi sai nine dan dako Ke kisa mai kyau sai ni ina saka tsunma ko Masifan yau daban da na gobe ko Ko banci ba haka natane zan riko Ko bana so ma hakan dole zanyi ko Dan in kasan yadda ni nake son ta kyau In an taba ta ido na ya ciko In tayi murmushi sai inji dadi ko Kaii ya isa kinji ko Kwana biyu da na rame har na ciko Bani kadai ba da mama da kanne ko Yanzun ki dawo kice in yafe ko In cigaba da kulaki (da matsala) In kika karya jarina (da matsala) Kin hana kula da mama (da matsala) Kin sa ina ganin mata (da matsala) Kullum ki dinga kirana (da matsala) Ki hana yin arzikina (da matsala) Kullum ki cinye kudina (da matsala) In kanada babe lashe money (da matsala) In kinada guy lashe money (da matsala) Bash neh Ta cinye jarinya na ra cinye canji Ta jefa aljihu na cikin keji Labarin da sai a film ne nake ji In nace babu wai sai tayi chaji Ta maidani mai cin rogo da yaji Ke kibar nan ma tsoronki nake ji Kin ci rabonki yanzu ni bana ji Na tona asiri duniya sun ji
Writer(s): Bashir Halliru Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out